Friday, December 5
Shadow

Ana Binciken karamin yaro me shekaru 17 saboda sayen fili Hectares dubu goma sha hudu (14,000 Hectares) a jihar Edo

Gwamnan jihar Edo Monday Okpebholo ya sanar da cewa suna binciken wani karamin yaro me shekaru 17 bayan da ya sayi filaye masu girman Hectares dubu goma sha hudu(14,000 Hectares).

Yaron dai ya biya kudin filayen da ya siya.

Gwamnan yace suna binciken inda matashin ya samu wadannan kudade.

Sannan yace an dakatar da C of O da akewa filayen da yaron ya siya.

Karanta Wannan  Wallahi idan na Rubutawa Sheikh Guruntum shafi guda na Larafci ba bu wasali ya iya karantawa daidai na yadda ya zama malamina>>Inji Malam Abdulfatahi Sani Tijjani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *