Friday, January 16
Shadow

Ana yada rade-radin Rasuwar Tauraron fina-finan Indiya, Dramendra saidai iyalansa sun ce har yanzu yana nan da ransa

A jiyane, Hutudole ya kawo muku rahoton cewa, an garzaya da tsohon Tauraron fina-finan Indiya, Dram zuwa Asibiti.

A yau da safe kuma an tashi da rade-radin cewa ya rugamu gidan gaskiya.

Saidai da Iyalansa sun musanta lamarin.

Sun ce har yanzu yana karbar magani a Asibiti.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Na taba aure sau daya amma yanzu bani da aure amma ina fatan in yi aure in haihu>>Inji Ladidi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *