Wednesday, November 12
Shadow

APC ta zargi cewa ‘yan Adawa ne ke daukar nauyin harè-hàrèn da ‘yan Bìndìgà ke kaiwa dan kawai ace Tinubu bai iya mulki ba baya kokari

Jam’iyyar APC, ta yi zargin cewa, Wasu ‘yan Adawa ne ke daukar nauyin ‘yan Bindigar dake kai munanan hare-hare a fadin Najeriya dan a karya lagon Gwanatin shugaba Tinubu.

Hakan ya fito ne daga bakin daya daga cikin masu ruwa da tsaki na APC a jihar Osun, retired Brig.- Gen. Bashir Adewinbi.

Saidai yace shugaba Tinubu ya tashi tsaye haikan yana kokarin magance wannan matsala.

Ya bayyana hakane yayin wata ziyara da mata ‘yan APC suka kai masa.

Yace gwamnatin Tinubu na son amfani da makamai na zamani dan magance matsalar tsaron da ake fama da ita.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ni a wajena babu Musulmi makiyin Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ko da wanda basa Maulidi, Basu Fahimceshi bane amma suna da hanyar da suke bi wajan daraja Annabi>>Inji Dr. Murtala Abubakar Argungun

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *