Hoto: Dan shekaru 15 ya tsallaka gidan makwabtansu yawa yarinya me shekaru 14 fyade
Lamarin ya farune a jihar Ebonyi inda yaron dan gidan wani sojane, ya tsallaka gidan makwabta.
Yayi karo da yarinyar tana bacci inda ya dauki tabarya ya maka mata sannan ya mata fyade.
Hayaniya tasa mutane suka kai dauki inda aka kamashi. Lamarin ya farune ranar 28 ga watan Augusta na shekarar 2024.
Tuni dai aka kama yaron inda ita kuma yarinyar aka kaita Asibiti.