Ji Abinda Sarkin Waka yace bayan da aka cire Najeriya daga gasar AFCON
Naziru Ahmad Sarkin Waka ya bayyana cewa, ya kamata Attajirin Najeriya, BUA ya dawo da kudaden da yawa Super Eagles alkawari zuwa Arewa.
Yace kudin zasu yi amfani a Arewa sosai.
Ya wallafa hakane a shafinsa na Facebook.
BUA dai ya cika alkawarin da yawa 'yan kwallon na dala $500,000 duk da basu yi nasara ba








