Friday, May 1
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Kalli Bidiyon abin kunyar daya faru tsakanin wannan Balaraben da ‘yar Najeriya a Dubai

Kalli Bidiyon abin kunyar daya faru tsakanin wannan Balaraben da ‘yar Najeriya a Dubai

Duk Labarai
Wannan wata 'yar Najeriya ce a Dubai data dauki hankula bayan da ta bayyana abinda ya faru tsakaninta da wani Balarabe. Ta dauki Balaraben Bidiyon inda yake tambayarta nawa zai bata(yayi Lalata da ita) amma sai tace masa Astagfirullah. Cikin jin kunya ya juya. Abin takaicin shine lamarin ya farune akan titi. Saidai da yawan masu sharhi sun bayyana cewa akwai matan Najeriya da yawa da abinda ke kaisu Dubai din kenan shiyasa duka ake musu irin wannan kallon. https://twitter.com/i/status/2011707650359349366
Kalli Bidiyon: VDM ya bayyana ainahin abinda ya cuci a wasan da suka yi jiya da Morocco

Kalli Bidiyon: VDM ya bayyana ainahin abinda ya cuci a wasan da suka yi jiya da Morocco

Duk Labarai
Shahararren dan fafutuka, VDM ya bayyana ainahin abinda ya coci Najeriya a wasanta da Morocco a darwn jiya. VDM wanda yana cikin filin wasan da aka yi jiya a kasar Morocco. Yace abu na farko shine yawan magoya bayan Morocco. Yace akwai kuwan mutane dubu 60 a cikin filin wasan inda yace kuma 'yan Najeriya a ciki basu wuce mutane dubu 5. Yace da 'yan Najeriya sun dauki kwallo sai ka ji ana musu eho duk da dai sun yi kokarin samun karfin zuciyar buga wasan. yace wannan ya ci 'yan Najeriya a wasan na jiya. Hakanan ya dora Alhajin rashin nasarar akan Kocin Najeriya inda yace bai yi canjecanjen da suka kamata ba. Ya kuma bayyana cewa ya ji wasu 'yan kasar Morocco na cewa siyan Rafali aka yi. https://twitter.com/i/status/2011737120675610955