Kalli Bidiyon yanda fitsari ya kama wani babban jami’in Gwamnati ana tsaka da tafiya
Wannan wani babban jami'in gwamnati ne da fitsari ya kama ana tsaka da tafiya da jami'an tsaro.
Dole ya tsaya a gefen titi yayi fitsarin.
Wasu na cewa gwamnane amma babu tabbacin hakan.
Wasu sun rika bayyana cewa abinda yayi bai dace ba, a matsayinsa, zai iya shiga daya daga cikin gidajen dake wajan ya nemi shiga bayinsu amma ya zabi yayi a gefen titi.
https://twitter.com/i/status/2023909529671327764








