Tuesday, November 17
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Kalli Bidiyon: Matar Ahmad XM, Safeera ta masa tonon Silili inda ta bayyana yanda suka rika aikata lalata kamin su yi aure

Kalli Bidiyon: Matar Ahmad XM, Safeera ta masa tonon Silili inda ta bayyana yanda suka rika aikata lalata kamin su yi aure

Duk Labarai
Bayan da Tauraron Tiktok kuma dan Crypto, Ahmad XM ya mayar da tsohuwar matarsa, Safiya. An samu Rahotanni dake cewa, rikici ya kunno kai a cikin gidansa inda matarsa, Safeera ta tayar da balli. A wani sako data wallafa a shafukan sada zumunta an ji tana cewa, baya sonta kuma makaryacine sannan ya cika son kansa. Sannan daga baya an ji wata sautin murya wadda akace ta AhmadXM ce inda yake bayyana cewa Safeera ta kyaleshi ba zai aureta ba. Muryar an dauketa ne tun kamin ya aureta a yayin da ya riga ya auri Safiya. Saurari yanda ta kaya a Bidiyon kasa: https://www.tiktok.com/@northysite/video/7654497787056295188?_r=1&_t=ZS-97Rifa6S1qh
Kalli Bidiyon: Tauraron masoyin Ronaldo, Ishowspeed ya fashe da kuka bayan da Messi ya kafa tarihin zama wanda yafi yawan cin kwallaye a gasar World Cup

Kalli Bidiyon: Tauraron masoyin Ronaldo, Ishowspeed ya fashe da kuka bayan da Messi ya kafa tarihin zama wanda yafi yawan cin kwallaye a gasar World Cup

Duk Labarai
Tauraron masoyin Ronaldo watau Ishowspeed ya fashe da kuka bayan da lionel Messi yaci kwallo ta 17 a gasar cin kofin Duniya. wadda hakan ta bashi damar zama wanda yafi duk wani dan wasa a Tarihi yawan kwallaye a gasar. Bayan cin kwallon ta Messi, An ga Ishowspeed yana zubar da hawaye. https://twitter.com/i/status/2069113778113835272
Kalli Bidiyon: Kayatacciyar kwallon Messi inda ya zama na daya a Duniya wajan yawan cin kwallaye a Kofin Duniya

Kalli Bidiyon: Kayatacciyar kwallon Messi inda ya zama na daya a Duniya wajan yawan cin kwallaye a Kofin Duniya

Duk Labarai
Lionel Messi ya ci kwallo a wasan su da kasar Austria na gasar cin kofin Duniya watau World Cup. Wannan kayatacciyar kwallon da yaci itace ta 17 da yaci wadda kuma hakan ya bashi damar zama dan kwallon da yafi yawan kwallaye a gasar cin kofin Duniyar a Tarihi. A tarihin gasar cin kofin Duniya, ga wadanda suka fi yawan kwallaye kamar haka: 17 — Lionel Messi 16 — Miroslav Klose 15 — Ronaldo 14 — Gerd Müller 14 — Kylian Mbappé https://twitter.com/i/status/2069118298143302099
Kalli Bidiyon yanda jami’an DSS suka kama Sowore da karfin tsiya suka tafi dashi zuwa gidan yari a cikin kotu

Kalli Bidiyon yanda jami’an DSS suka kama Sowore da karfin tsiya suka tafi dashi zuwa gidan yari a cikin kotu

Duk Labarai
A yaune dai kotu ta tasa keyar dan gwagwarmaya kuma mawallafin jaridar Sahara reporters, Omoyele Sowore zuwa gidan yarin kuje. Kotun ta soke belin Sowore data bayar a kwanakin baya. An ga jami'an DSS suna tura Sowore da karfin tsiya zuwa wajen kotun inda suka tafi dashi gidan yari. https://twitter.com/i/status/2069039743715737884