Tuesday, December 16
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Kalli Hotuna da Bidiyon sabuwar wayar iPhone 17 Pro da kamfanin Apple suka yo

Kalli Hotuna da Bidiyon sabuwar wayar iPhone 17 Pro da kamfanin Apple suka yo

Duk Labarai
Kafanin Apple sun saki sabuwar wayar iPhone 17 pro da Max Wayar ta dauki hankula sosai inda ake hasashen farashinta ya kai Naira Miliyan 2,800,000 zuwa 4,000,000. Tuni dai kafafen saa zumunta suka dauki dumi da fitowar wayar inda masoya wayar iPhone ke dokin mallakarta. https://www.tiktok.com/@booredatwork/video/7548165246163225870?_t=ZS-8zbmD9rAZ1c&_r=1 https://twitter.com/DailyLoud/status/1965508742067446190?s=19
Kalli Bidiyon Garabasa: Duk wanda yasan ya Zagey ni saboda na kare Habu Dan Damusa, ko ya ci mutyncina ya zo ya rokeni in yafe masa>>Inji UmmiKD

Kalli Bidiyon Garabasa: Duk wanda yasan ya Zagey ni saboda na kare Habu Dan Damusa, ko ya ci mutyncina ya zo ya rokeni in yafe masa>>Inji UmmiKD

Duk Labarai
UmmiKD wadda Bidiyon ta ya watsu sosai bayan rasuwar dan daban Kaduna, Habu Dan Damusa saboda kareshi da ta yi, a yanzu tace ta bude kofar Tuba, duk wanda yasan ya zageta ko ya ci mutuncin ta ya fito ya nemi gafara kuma zata yafe masa. Saidai tace duk wanda bai nemi yafiyarta ba kasancewar Allah baya yafe laifin da akawa wani, to zasu hadu acan. https://www.tiktok.com/@ummikdbackup/video/7547447001319869703?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7547447001319869703&source=h5_m&timestamp=1757495971&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&item_author_type=2&social_share_type=0&utm_source=copy&utm_campaign=c...
Kalli Bidiyon raye-rayen ‘yan mata a wajan Maulidi da suka dauki hankula sosai

Kalli Bidiyon raye-rayen ‘yan mata a wajan Maulidi da suka dauki hankula sosai

Duk Labarai
A Maulidin bana, kamar kowace shekara, mata sun yi raye-raye a wajan zagaye da aka gudanar. Lamarin kuma ya dauki hankula sosai. A wasu Bidiyon an ga matan na girgiza jikinsu inda a wasu kuma aka ga matan na rawa da maza kamar ba wajan Maulidi ba. https://www.tiktok.com/@saniadam87/video/7546992515841494290?_t=ZS-8zbgp1HstPN&_r=1 Kalli Bidiyon anan https://www.tiktok.com/@harisgachuree/video/7544829349938121992?_t=ZS-8zbfcFUAmMz&_r=1 https://www.tiktok.com/@blackqueen8642/video/7547051052772642053?_t=ZS-8zbfn5l8x5V&_r=1 https://www.tiktok.com/@saleemzakariyya2/video/7547214411807624466?_t=ZS-8zbfsPxktrl&_r=1 https://www.tiktok.com/@umarkask/video/7547280653201575173?_t=ZS-8zbfyBAlQtF&_r=1 https://www.tiktok.com/@realdogonyaro/video/...
Kalli Bidiyo: Bani ba Talaka, Bana soyayya da wanda bashi da kudi>>Inji Alpha Charles

Kalli Bidiyo: Bani ba Talaka, Bana soyayya da wanda bashi da kudi>>Inji Alpha Charles

Duk Labarai
Tauraruwar Tiktok me sayar da kayan Mata, Tsohuwar Budurwar Gfresh, Alpha Charles Borno ta bayyana cewa, ba ita ba talaka a Soyayya. Ta bayyana cewa, duk wanda zai yi soyayya da ita dolene ya dauke mata hudimarta. Tace akwai gyaran farce, Akwai Gyaran Gashi, akwai fita da kawaye duk suna kan saurayintane dan haka idan mutum ba zai iya ba kar ma ya fara cewa yana sonta. https://www.tiktok.com/@alphacharlesborno/video/7548316101352918280?_t=ZS-8zbbxZaSwKH&_r=1 Ko zaka iya soyayya da Alpha
Kalli Bidiyo: Yanda akawa Gwamnan Kaduna Ihun ADC, Kan Talakawa ya waye a garin Kudan dake Makarfi

Kalli Bidiyo: Yanda akawa Gwamnan Kaduna Ihun ADC, Kan Talakawa ya waye a garin Kudan dake Makarfi

Duk Labarai
Wannan wani Bidiyo ne dake yawo a kafafen sda zumunta inda aka ga yanda wasu mutane suke ihun Kan Talakawa ya waye sannan suna fadar ADC a yayin da gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya kai ziyara garin. A Bidiyon dai an ga jami'an tsaro zagaye da tawagar motocin gwamnan yayin da mutane ke ta ifaceiface. https://twitter.com/Umarlikoro1/status/1965413544239006175?t=6MVrTSO-7PExxEEci3yugA&s=19 Babban dan Adawa na jihar Kaduna, Ashiru Kudan daga wanan gari na Kudan ya fito. Hakana akwai takadda ma me zafi tsakanin tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai da gwamna me ci, Malam Uba Sani.
Ji yand Sojan Najeriya ya goge shafinsa na X bayan da aka zargeshi da Kiyyayya ga Musulunci

Ji yand Sojan Najeriya ya goge shafinsa na X bayan da aka zargeshi da Kiyyayya ga Musulunci

Duk Labarai
https://twitter.com/Sarki_sultan/status/1965462614244556814?t=LLHAwwkrvWk9c9k__8CorQ&s=19 Wani sojan Najeriya ya goge shafinsa na X bayan da aka zargeshi da nuna kiyayya ga musulunci. Da yawa sun bayyana cewa, Sojan ya rika yin Repost ko kuma yayata kalamai da ake yi na nuna kiyayya ga Musulunci. https://twitter.com/ana_herleemerh/status/1965465628695036148?t=bIpBGkYdzBsBaU3-pYQmzw&s=19 Wasu sun rika bayyana cewa, me irin wannan ra'ayi bai kamata a daukeshi aikin tsaron kasa ba. https://twitter.com/AbbakarAffan/status/1965438173330506130?t=PFdDOP84VgpPwRbdaDd02A&s=19 Da magana ta yi yawa akanshi dai tuni ya goge shafin nasa.
Fadar Shugaban kasa ta aikawa Sowore sako a Asirce cewa ya goge maganar da yayi akan Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu

Fadar Shugaban kasa ta aikawa Sowore sako a Asirce cewa ya goge maganar da yayi akan Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu

Duk Labarai
Mawallafin Jaridar Sahara Reporters, Omoyele Sowore ya bayyana cewa, fadar shugaban kasa ta aika masa da sakon cewa ya goge kalaman da yayi akan shugaban kasar na cewa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu me laifi ne kuma yayi karyar cewa ta magance cin hanci da rashawa a kasar Brazil. Sowore yace me magana da yawun shugaban kasa, Bayo Onanuga ne ya aika masa da sakon. Yace Onanuga ya gaya masa cewa bai fahimci abinda shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ke nufi da maganar da yayi gane, Tinubu yana nufin ya magance matsalar rashawa da cin hanci ne a bangaren hadahadar kudaden kasar waje ba wai Najeriya gaba dayanta ba. Sowore yace Onanuga ya aika masa da wannan sakonne ta WhatsApp. Saidai Sowore yace duk da haka ba zai goge sakon nashi ba dan wannan yana nufin za'a rika tursasawa mutan...
Kalli Bidiyo: Da in je taron Maulidi Gara naje gidan rawa, Ko gidan Gala, ko Gidan giya>>Inji Malam Abdulrahman Umar

Kalli Bidiyo: Da in je taron Maulidi Gara naje gidan rawa, Ko gidan Gala, ko Gidan giya>>Inji Malam Abdulrahman Umar

Duk Labarai
Malam Abdulrahman Umar Sautussunnah ya bayyana cewa shi da ya je wajan Taron Malidi gara ya je Club, ko gidan Gala, Ko Gidan giya. Malamin ya bayyana hakane inda yace su 'yan Club sun san ba Ibada suke ba, Sabon Allah suke, yace amma su kuma masu Maulidi suna ikirarin Bautar Allah suke. https://www.tiktok.com/@abdurrahmanumarr/video/7547277414724930824?_t=ZS-8za71VeWDpZ&_r=1
Kalli Bidiyon: Kaf Masana’antar Kannywood Raba Gardama ne yake burgeni wanda nake jin zan iya aure>>Inji Khadija Muhammad

Kalli Bidiyon: Kaf Masana’antar Kannywood Raba Gardama ne yake burgeni wanda nake jin zan iya aure>>Inji Khadija Muhammad

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tauraruwar fina-finan Hausa, Khadija Muhammad ta bayyana cewa Kaf Kannywood babu wanda take so take jin zata iya aure sai Raba Gardama. Ta bayyana hakane a wata hira da aka yi da ita. Kalli Bidiyon anan: https://www.tiktok.com/@yaya_muhammad/video/7536865795251522821?_t=ZS-8za1njrJg6T&_r=1 Da aka tambayeta kan Ali Nuhu, tace shi tana kalonsa ne a matsayin Uba.