Kalli Bidiyon Rashida Mai Sa’a da Angonta sun dauki hankula, bayan data wallafasu
Tsohuwar Tauraruwar fina-finan Hausa, Rashida Mai Sa'a ta wallafa Bidiyo ta tare da mijinta suna nishadi.
Ta wallafa Bidiyon ne a comment inda masoya ke yabawa yayin da wasu kuma ke kushewa.
https://www.tiktok.com/@backup_rashida_mai_saa/video/7533619313643670790?_t=ZS-8yXZfRLKsPR&_r=1








