Thursday, December 18
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Kalli Bidiyo: Duk wata Jarumar fim a Yanzu ya kamata na zamar mata Darasi, In kina jin Daukaka ne, na samu abinda kika samu amma yau komai ya kare>>Ummi Nuhu a sabuwar hira

Kalli Bidiyo: Duk wata Jarumar fim a Yanzu ya kamata na zamar mata Darasi, In kina jin Daukaka ne, na samu abinda kika samu amma yau komai ya kare>>Ummi Nuhu a sabuwar hira

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1,"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Tsohuwar Tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Nuhu da labarin rayuwarta ya dauki hankula a kafafen sadarwa ta ja kunnen abokan sana'arta musamman masu tasowa. Tace idan daukaka suke ji da ita ta samu amma yanzu babu komai. Saidai ta nuna farin cikinta da irin soyayyar da aka nuna mata bayan hirar ta ta farko da Hadiza Gabon. Ummi har kukan dadi ta yi. https://www.tiktok.com/@arewa.update8/video/7532628575099358470?_t=ZS-8yS5Kosf8AT&_r=1
Ku yi hakuri da tsayawa takara sai nan da shekarar 2031 bayan Tinubu ya gama >> Babban Sakataren gwamnati, George Akume ya gayawa ‘yan Siyasar Arewa

Ku yi hakuri da tsayawa takara sai nan da shekarar 2031 bayan Tinubu ya gama >> Babban Sakataren gwamnati, George Akume ya gayawa ‘yan Siyasar Arewa

Duk Labarai
Sakataren Gwamnatin Tarayya, George Akume ya jawo hankalin 'yan Siyasar Arewa inda yace mada su ce zasu nemi tsayawa takarar shugaban kasa sai nan da 2031 bayan Shugaba Tinubu ya kammala mulki. Ya bayyana hakane a Arewa House dake Kaduna inda aka yi taron tattaunawa tsakanin shuwagabanni da talakawa. Yace Tinubu ya dauko alherin aikin da babu inda taba ba. Yace cire tallafin man fetur ya sa gwamnati ta samu karin kudin shiga sosai inda ake baiwa Gwamnoni suka aikatawa.
Kamfanin man fetur na kasa, NNPCL ya ci gaba da hakar man fetur a Arewa>>Inji Gwamnan Gombe, Inuwa Yahya

Kamfanin man fetur na kasa, NNPCL ya ci gaba da hakar man fetur a Arewa>>Inji Gwamnan Gombe, Inuwa Yahya

Duk Labarai
Gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahya ya bayyana cewa, kamfanin mai na kasa, NNPCL ya ci gaba da hakar man fetur a Arewa. Yace hakane a wajan taro tsakanin shuwagabanni da Al'ummar da sukw mulka da ya wakana a Arewa House dake Kaduna. Yace a lokacin da tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya je kaddamar da aikin, ba'a gayyaci Tinubu ba, amma shi ne a wancan lokacin ya gayyanaci Tinubu, kuma Tinubun yayi alkawarin ci gaba da aikin. Yace kuma Tinubun ya cika Alkawari.
Kalli Bidiyon: Hadiza Gabon ta yi magana kan rahoton dake cewa ta baiwa Ummi Nuhu Miliyan 5 tallafi

Kalli Bidiyon: Hadiza Gabon ta yi magana kan rahoton dake cewa ta baiwa Ummi Nuhu Miliyan 5 tallafi

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tauraruwar Fina-finan Hausa, Hadiza Gabon wadda itace ta yi hira da Ummi Nuhu har lamarinta ya dauki hankula ta yi magana akan rahoton dake cewa ta baiwa Ummi tallafin Naira Miliyan 5. Hadiza a Wani Bidiyo da aka ganta tare sa Ummi Nuhu tace ba Gaskiya bane, bata baiwa Ummi Nuhu Tallafin Naira Miliyan 5. Saidai ta gabatar da Ummi ta yi jawabi da kanta: https://www.tiktok.com/@arewaupdate34/video/7532195497621130514?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_la...
Rashin Adalci Ne A Bawa Ƴan Kwallo Milyan 150, Da Gidaje Kowannen Su Cikin Wata Ɗaya, Amma Ɗan Sanda Ya Shekara 35 A Ba Shi Milyan Biyu, Inji Sowore

Rashin Adalci Ne A Bawa Ƴan Kwallo Milyan 150, Da Gidaje Kowannen Su Cikin Wata Ɗaya, Amma Ɗan Sanda Ya Shekara 35 A Ba Shi Milyan Biyu, Inji Sowore

Duk Labarai
Rashin Adalci Ne A Bawa Ƴan Kwallo Milyan 150, Da Gidaje Kowannen Su Cikin Wata Ɗaya, Amma Ɗan Sanda Ya Shekara 35 A Ba Shi Milyan Biyu, Inji Sowore. Daga Muhammad Kwairi Waziri Omoyele Sowore, ɗan gwagwarmaya kuma mai kare haƙƙin ɗan adam, ya bayyana rashin adalci a tsarin albashi da lada a Najeriya, yana mai cewa abin takaici ne yadda ake fifita 'yan wasa fiye da ma'aikatan tsaro. A cewarsa: “Rashin adalci ne tsantsa, 'yan kwallo su yi wasa a cikin wata ɗaya a ba su Naira miliyan 150 da gidaje kowanne, amma ɗan sanda ya shekara 35 yana aiki ya samu Naira miliyan 2 kawai ba tare da wani tausayi ba.” Sowore ya ce irin wannan bambanci yana nuna rashin daraja da ƙasa ke yi wa waɗanda ke sadaukar da rayukansu don tabbatar da tsaro da zaman lafiya. Ya bukaci a sake duba tsarin biya...
Ba zan koma APC ba amma akwai yiyuwar in yiwa Tinubu aiki>> Inji Kwankwaso

Ba zan koma APC ba amma akwai yiyuwar in yiwa Tinubu aiki>> Inji Kwankwaso

Duk Labarai
Tsohon Gwamnan jihar Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana cewa ba zai koma jam'iyyar APC ba. Kwankwaso ya bayyana hakane ta bakin jam'iyyar sa ta NNPP inda ta karyata cewa yana shirin barin jam'iyyar zuwa jam'iyyar APC. Hakan na zuwane kwanaki kadan bayan da aka ga Kwankwaso a fadar shugaban kasa wanda an yi tsammanin ganawa yayi da shugaban kasar amma majiya me kyau tace basu gana ba, kamar yanda Jaridar Daily Trust ta ruwaito. Mataimakin shugaban jam'iyyar na kasa, Prince Nweze Onu ya bayyana cewa labarin komawar Kwankwaso APC kirkirarsa aka yi aka dora a kafafen sada zumunta ta hanyar Amfani da AI. Ya kuma bayyana cewa, ziyarar Kwankwaso a fadar shugaban kasa da aka gani ba zama ya je yi da Tinubu ba, taro ne ya kaishi, kamar yanda kafar PMnewsNigeria ta ruwaito. ...
Kalli Bidiyo: Sau biyu ana fasa aurena saboda mahaifiyata ‘yar fim ce>>Inji Diyar Hauwa Maina, Maryam

Kalli Bidiyo: Sau biyu ana fasa aurena saboda mahaifiyata ‘yar fim ce>>Inji Diyar Hauwa Maina, Maryam

Duk Labarai
Diyar tsohuwar Tauraruwar fina-finan Hausa, Marigayiya Hauwa Maina, Maryam Bukar Hassan ta bayyana cewa, sau biyu ana fasa aurenta saboda kawai mahaifiyarta 'yar Fim ce. Tace ta fuskanci kalubale a rayuwa inda aka rika yiwa mahaifiyarta kazafi da sauransu. Ta bayyana hakane a hirar da aka yi da ita a BBChausa. https://www.tiktok.com/@hausa.comedy8/video/7531853907807472952?_t=ZS-8yQnM0rPXnd&_r=1
Akwai yiyuwar Gwamnatin tarayya zata sake sayar da kamfanin wutar lantarki

Akwai yiyuwar Gwamnatin tarayya zata sake sayar da kamfanin wutar lantarki

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Rahotanni sun bayyana cewa, akwai yiyuwar gwamnatin tarayya ya sake sayar da kamfanin rarraba wutar Lantarki na Discos. Hakan na kunshene a cikin wata sabuwar doka dake gaban majalisa da sukw kokarin zartaswa. Tuni 'yan majalisar suka fara shirin zartar da kudirin dokar wadda zata bukaci 'yan kasuwar dake rike da kamfanonin Discos din su inganta wutar ko kuma a sayarwa da wasu. Sanata Enyinnaya Abaribe ne ya gabatar da kudirin dokar a zauren majalisar.
Kalli Bidiyo: Gaskiya da Wahala a samu kamar babanmu wajan kula da gida, Sannan mutum ne me tauhidi>>Inji Diyar tsohon shugaban kasa, Marigayi Muhammadu Buhari, watau Zahra Buhari

Kalli Bidiyo: Gaskiya da Wahala a samu kamar babanmu wajan kula da gida, Sannan mutum ne me tauhidi>>Inji Diyar tsohon shugaban kasa, Marigayi Muhammadu Buhari, watau Zahra Buhari

Duk Labarai
Diyar tsohon shugaban kasa, Marigayi Muhammadu Buhari, watau Zahra Buhari ta bayyana cewa, mahaifinsu ya iya rikon gida. Tace mutum ne wanda suke kallonshi a matsayin dama haka Namiji ya kamata ya kasance. Tace yana musu sutura, abinci, kuma yana kula dasu yanda ya kamata. Ta bayyana hakane a wata hira da aka yi da ita bayan rasuwar mahaifinta inda aka tambayeta ta fadi wasu abubuwa akan mahaifinta wanda ba kowane ya sani ba. Ta kara da cewa mutum ne me Tauhidi. https://www.tiktok.com/@hausa.comedy8/video/7530274096727346488?_t=ZS-8yQZ1w8vFEu&_r=1 A lokacin da ya rasu a Landan an ga yanda Zahra Buhari ta kwalla ihu akan titi.