Ji yanda kasar Ukraine ta kama wannan dan Najeriya dake wa kasar Rasha yaki
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Kasar Ukraine ta kama wannan dan Najeriyar da yaje yanawa kasar Rasha yaki.
Fadan Ukraine da Rasha dai ya ki ci yaki cinyewa inda ake daukar mutane daga kasashen Duniya daban-daban dan su taya kasashen yaki.
Rahoton yace sunan dan Najeriyar da aka kama din Kehinde Oluwagbemileke dan kimanin shekaru 29.
Kuma Tuni aka kaishi gidan yari.
Rahoton yace Kehinde Oluwagbemileke an kamashi ne da safarar kwaya a kasar Rasha, to maimakon yayi zama gidan yarin, shine ya zabi ya je yayi...








