Saturday, December 13
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Yanzu-Yanzu: Kotu ta soke dakatarwar da majalisar Dattijai tawa sanata Natasha Akpoti, tace maza a maidata bakin aikinta

Yanzu-Yanzu: Kotu ta soke dakatarwar da majalisar Dattijai tawa sanata Natasha Akpoti, tace maza a maidata bakin aikinta

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Babbar kotun tarayya dake Abuja ta soke dakatarwar da majalisar Dattijai tawa sanata Natasha Akpoti-Uduaghan. Kotun tace a gaggauta dawo da sanata Natasha Akpoti bakin aikinta. Mai shari'a, Justice Binta Fatima Nyako, ce ta yanke wannan hukunci inda tace dakatar da Sanata Natasha Akpoti ya dakile aikinta na wakiltar mutanenta. Majalisar Dattijai dai ta dakatar da sanata Natasha Akpoti ne bayan da ta zargi kakakin majalisar, Sanata Godswill Akpabio da nemanta da lalata.
‘Yan Najeriya da yawa na zuwa banki dan dakatar da aika musu sakon hadadar kasuwanci watau Alert saboda kudin da bankin ke cire musu yayi yawa

‘Yan Najeriya da yawa na zuwa banki dan dakatar da aika musu sakon hadadar kasuwanci watau Alert saboda kudin da bankin ke cire musu yayi yawa

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} 'Yan Najeriya da yawa ne ke zuwa bankunansu suna dakatar da alert din bankinsu da ake tura musu a duk sanda suka cire ko aka aika musu da kudin. Hakan na faruwane saboda kudin Alert din da ake cirewa sun yi yawa. Kwastomomi da yawa nw ke zuwa bankunansu dan dakatar da aika musu da sakon alert din. A hira da jaridar Daily Trust ta yi da wasu daga cikin kwastomomin, sun ce kudin da ake cire musu yayi yawa shiyasa suka je bankunansu dan dakatar da aika musu da sakon. Wasu sun ...
Wata Sabuwa: Ana shirya zanga-zanga nan da 1 ga watan Augusta saboda rashin abinci, rashin aiki, rashin tabbas a rayuwar matasan Najeriya

Wata Sabuwa: Ana shirya zanga-zanga nan da 1 ga watan Augusta saboda rashin abinci, rashin aiki, rashin tabbas a rayuwar matasan Najeriya

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Wata kungiya me suna, Nigeria Patriotic Front Movement (NPFM) na shirya zanga-zanga nan da 1 ga watan Augusta saboda matsin tattalin arziki, tsadar rayuwa da sauransu. Kungiyar tace taken zang-zangarta shine babu abinci, babu aiki, babu tabbas a rayuwa. Kungiyar tace zata tara matasa a manyan garuruwan Najeriya dan yin zanga-zangar da neman kawo karshen mulkij rashin adalci wanda tace ya jefa mutane da yawa cikin Talauci. Kungiyar dai Tuni ta fara raba takardun yayata zanga-z...
Da Duminsa: A karin Farko tun bayan da Nazir Sarkin Waka yayi fariyar Mota, Rarara yayi magana, Ji abinda yace

Da Duminsa: A karin Farko tun bayan da Nazir Sarkin Waka yayi fariyar Mota, Rarara yayi magana, Ji abinda yace

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} A jiya ne dai, Nazir Ahmad Sarkin Waka yayi fariyar cewa motarsa tafi ta Rarara tsada inda yace motar tasa zata sayi ta Rarara har sau uku da Canji. Rarara dai bai kulashi ba, maimakon haka, sai ya wallafa hotunan matasa da ya dauki nauyin aurar dasu. Rarara ya ce "Yau ldan Allah Ya Kaimu Anjima Ina Gayyatar Dukkan Mutane Daurin Auren 'Ya'yana DaZa'ayi a Masallacin Murtala Hausawa KanoDa Misalin Karfe 2pm Bayan Sallar Juma'ah." Tun a jiya dai labarin aurar da mutanen da Rarara...
Da Duminsa: Ji yanda wani dan Najeriya ya Damfari shugaban kasar Amurka, Donald Trump kudin da suka kai kwatankwacin Naira Miliyan 460

Da Duminsa: Ji yanda wani dan Najeriya ya Damfari shugaban kasar Amurka, Donald Trump kudin da suka kai kwatankwacin Naira Miliyan 460

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Wani dan damfarar yanar gizo dake zaune a jihar Legas, ya damfari shugaban kasar Amurka, Donald Trump Naira Miliyan 460. Dan damfarar me suna Ehiremen Aigbokhan da abokan aikinsa, sun yi amfani da dabarar Email ne wajan yaudarar Amurkawa su tura musu kudade da yawa da nufin cewa, za'a yi amfani dasu ne wajan bikin rantsar da shugaban kasar, Donald Trump. Hukumar Tsaro ta FBI dake Amurka ta shigar da kara inda take neman a bata damar kwace kadarorin dan damfarar Ehiremen Aigbokha...
Duk da mun shiga jami’iyyar ADC amma ba zamu yadda a tsayar da dan takarar shugaban kasa daga Arewa ba a 2027>>Inji Amaechi

Duk da mun shiga jami’iyyar ADC amma ba zamu yadda a tsayar da dan takarar shugaban kasa daga Arewa ba a 2027>>Inji Amaechi

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tsohon Ministan sufuri, Rotimi Amaechi ya bayyana cewa ba zasu yadda a tsayar da dan Arewa takarar shugabancin Najeriya a jam'iyyar ADC ba. Amaechi na daga cikin wadanda suka fice daga jam'iyyar APC suka koma ADC ta hadakar 'yan Adawa. Amaechi ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Channels TV inda yace amma ya yadda kwarewa da cancanta ne zasu samar da shugaban kasa. Amaechi yace zabe me zuwa za'a buga ne tsakanin 'yan Najeriya Talakawa da manyan 'yan siyasa. Yace ba ...
Ko Kunsan cewa, ‘Ya’yan El-Rufai da David Mark wanda shine shugaban jam’iyyar Gamayyar ‘yan Adawa ta ADC duka ‘yan APC ne?

Ko Kunsan cewa, ‘Ya’yan El-Rufai da David Mark wanda shine shugaban jam’iyyar Gamayyar ‘yan Adawa ta ADC duka ‘yan APC ne?

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} A yayin da tsohon kakakin majalisar dattijai, David Mark ya zama shugaban jam'iyyar hadakar 'yan Adawa ta ADC, Diyarsa wadda 'yar majalisar tarayyace, Blessing Onuh 'yar APC ce. Hakanan shima dan Tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai, Watau Bello El-Rufai wanda shima dan majalisar wakilai ne na tarayya, dan APC ne. Lamarin dai ya jawo cece-kuce inda ake cewa ga iyaye a wata jam'iyya, 'ya'ya ma a wata jam'iyyar.

Gasar Motar Banza: To mu yaran Rarara mun kai mu dari hudu kuma kowa ya bashi gida da mota>>Inji Tijjani Asase

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tauraron fina-finan Hausa, Tijjani Asase ya bayyana cewa, au yaran Rarara sun kai 400 kuma kowanne ya bashi gida da mota. Ya bayyana hakane bayan da Nazir Ahmad Sarkin Waka ya wallafa hoton Bidiyon sabuwar motar da ya siya wadda yace dan ya hucewa Masoyansa haushin gorin da aka rika musu ne. Nazir dai duk da bai kira suna ba amma da yawa sun yi amannar cewa da Rarara yake inda yace motarsa zata sayi ta Rarara 3 hadda canji. https://www.tiktok.com/@real_kanabaro/video/75229121...
Kalli Bidiyo: Tarin Ilimin da nake dashi ne yasa ban shiga Izala ba>>Sheikh Maqari

Kalli Bidiyo: Tarin Ilimin da nake dashi ne yasa ban shiga Izala ba>>Sheikh Maqari

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Babban malamin Addinin islama kuma limamin masallacin Abuja, Sheikh Ibrahim Maqari ya bayyana cewa ilimi ne ya hanashi shiga Izala. Malamin ya bayana hakane bayan da wani ya tambayeshi cewa shin wai me yasa duk da tarin Ilimin da yake dashi amma bai shiga izala ba? Malam ya amsa da cewar, ai iliminne ya hanashi shiga Iazalar. https://www.tiktok.com/@aa_yayari/video/7522543286150565125?_t=ZM-8xjxmHxe7s6&_r=1 Malam ya kawo dalilai na banbancin fahimtar inda...