{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
A jiyane dai aka tashi da wani abin daukar hankali inda tauraruwar Tiktok, Babiana wadda aka fi sani da queen of Update ta saki Bidiyo tana neman taimakon shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da wasu shahararru a kudu tace su taimaketa saboda 'yan Arewa na son su kashe ta dan Bidiyonta ya fita tsirara.
Saidai duk da wannan kira na Babiana Da yawa sun sha Alwashin ci gaba da yada hotunanta na tsiraici.
Wasu sun bayyana a comment inda wasu Bidiyon musamman suka yi suke bayyana cewa, z...
Malamin addinin Islama dake wa'azi a Tiktok, Sheikh Sani Isah Kano ya bayyana cewa, Da Naziru Sarkin Waka da Dauda Kahutu Rarara duk babu me dama-dama a cikinsu.
Malamij yace dukansu suna da girman kai babu wanda za'a gayawa gaskiya ya dauka.
Yayi magana ne a matsayin martani kan gazar mota dake tsakanin mawakan biyu.
Yace Dangote duka ya fisu kudi dan haka bai kamata su rika nuna fariya ba.
https://www.tiktok.com/@sheikh.sani.isah/video/7523736066134658360?_t=ZM-8xngG5BDte4&_r=1
Rikicin Rarara da Sarkin Waka ya dade yana faruwa inda akw ganin suna gasa da Juna.
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya saka jirgin samansa, Boeing 737-700 Business Jet (BBJ) a kasuwa zai sayar a kasar Switzerland.
Hakan na zuwane bayan da shugaban ya sayi sabon jirgin sama me suna Airbus A330
A shekarar 2005 ne dai tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya sayi Jirgin saman.
Kuma jirginne duka sauran shuwagabannin Najeriya da suka zo bayan Obasanjo suke amfani dashi.
Sanata Elisha Abbo kenan a wannan Bidiyon tare da matarsa suke nishadi a gida.
Ya saka Bidiyon a shafinsa na sada zumunta inda mutane da yawa suka yaba.
https://www.tiktok.com/@dr.p_pat/video/7523696249095310597?_t=ZM-8xncjl4Qf7I&_r=1
Lamarin ya dauki hankula.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya musanta rahoton dake cewa, yana shirin komawa jam'iyyar gamayyar 'yan Hamayya ta ADC.
Gwamnan yace Rahoton karyane bashi da tushe ballantana makama.
Gwamnan Zulum yace shi dan APC ne kuma yanawa jam'iyyar Biyayya sannan kuma yace mutanen jihar Borno ne a gabanshi.
Gwamnan yace yana kira ga mutane da su rika tantance labari kamin su yadashi.
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Me baiwa shugaban kasa shawara kan harkar tsaro, Nuhu Ribadu ya bayyana cewa, ba dan shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ba da Najeriya ta rushe.
Ya bayyana hakane a Abuja wajan taron cika shekara 50 na makarantar Horas da sojojin Najeriya dake Zaria
Ribadu ya koka da matsalar tsaro data tattalin Arziki da ake fama da ita a Najeriya, saidai yace Gwamnatin shugaba Tinubu ta yi kokari sosai bisa ayyukan data gudanar.
Yace jami'an tsaro sun kashe 'yan ta'dda 13,543 a Arewa maso gab...
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Atiku Abubakar ya bayyana cewa, ba zai yi wasa da maganar satar dukiyar kasa ba.
Ya bayyana hakane a yayin ganawa da wasu matasa da suka kai masa ziyara.
Atiku yace Rashawa da cin hanci sun sa Najeriya ta kasa ci gaba dan haka zai dauki matakan da zasu nuna ba sani ba sabo ga duk wanda aka kama da satar dukiyar kasa.
Atiku dai na daya daga cikin jagororin jam'iyyar ADC ta hadakar 'yan Adawa.
Yana kuma daya daga cikin wadanda ake ganin za'a iya tsayarwa takarar shugabancin k...
'
Yan sanda a jihar Osun sun kama wani limamin masallaci me suna Babasanya-Araka da zargin yin lalata da karamar yarinya.
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Lamarin ya farune a garin Ede na jihar, kuma ya tayar da hankulan jama'ar garin.
Mutane sun taru suka fara dukan limamin saidai jami'an tsaro sun je sun kwaceshi.
Kakakin 'yansandan jihar, Abiodun Ojelabi ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace da suka je Wajan har Amotekun sun kama limamin inda suka damka musu shi.
Yace zasu gudanar da bincike akans...
https://www.tiktok.com/@mgombe55/video/7523591419970276664?_t=ZM-8xnMY6n7Tra&_r=1
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Bayan ganin A'isha Humaira a wajan bikin 'ya'yan Rarara, wata me amfani da shafin Tiktok, me suna M Gombe Beauty ta bayyana cewa, Ashe Rarara Cakamasa A'isha Humaira aka yi, tsohuwa ce ya aura?
Ta bayyana cewa a lokacin bikin A'isha Humaira ta sha kwalliya sanan a Bidiyon da ake yi tana dorawa a kafafen sada zumunta duk Filter ce takefani da ita.
Tace da sake, kalli Bidiyon nata anan