Kalli Bidiyo: Babban Kuskuren da ‘yan Darika zasu yi shine su taba Sheikh Lawal Triumph, Inji Malam, Yaje sun hmga ba zasu iya fadan Littafi ba shine suke son tada zaune tsaye
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Malam ya bayyana cewa fadan Hujja da Littafi ne 'yan Darika ba zasu iya ba shiyasa suka koma neman fadan zahiri.
Ya bayyana hakane a Bidiyo sa da yake mayar da martani kan masu sukar Sheikh Lawal Triumph.
https://www.tiktok.com/@pandodata/video/7525317032586366213?_t=ZM-8xuO2AbjLVw&_r=1
Lamarin ya samo Asaline daga hadisan da Sheikh Lawal Triumph ya karanto dake cewa, An samu Kwarkwata akan Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) da wanda ke cewa, Annabi(Sallallahu Alaihi Wa...







