Thursday, December 25
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Haziƙin Babban Jami’in Sojan Nijeriya, Birgediya Janar AS Aliyu Wanda Ya Yi Nasarar Tsallakowa Daga Cikin Jirgin Sama A Lokacin Da Yake Tafiya A Sararin Samaniya, Wanda Kusan Wannan Shine Karo Na Biyu Da Wani Babban Jami’in Ya Samu Nasarar Yin Wannan Jarumtar

Haziƙin Babban Jami’in Sojan Nijeriya, Birgediya Janar AS Aliyu Wanda Ya Yi Nasarar Tsallakowa Daga Cikin Jirgin Sama A Lokacin Da Yake Tafiya A Sararin Samaniya, Wanda Kusan Wannan Shine Karo Na Biyu Da Wani Babban Jami’in Ya Samu Nasarar Yin Wannan Jarumtar

Duk Labarai
Haziƙin Babban Jami'in Sojan Nijeriya, Birgediya Janar AS Aliyu Wanda Ya Yi Nasarar Tsallakowa Daga Cikin Jirgin Sama A Lokacin Da Yake Tafiya A Sararin Samaniya, Wanda Kusan Wannan Shine Karo Na Biyu Da Wani Babban Jami'in Ya Samu Nasarar Yin Wannan Jarumtar
Sanata Natasha Ta Ci Karo Da Hoton Wannan Mutumin Ne Dauke Da Hular Da Aka Rubuta Sunanta A Jiki, Ganin Yadda Mutumin Ya Yi Kalar Tausayi, Hakan Ya Sa Ta Sa Aka Nemo Shi Ta Ba Shi Wani Kunshi Na Kudi

Sanata Natasha Ta Ci Karo Da Hoton Wannan Mutumin Ne Dauke Da Hular Da Aka Rubuta Sunanta A Jiki, Ganin Yadda Mutumin Ya Yi Kalar Tausayi, Hakan Ya Sa Ta Sa Aka Nemo Shi Ta Ba Shi Wani Kunshi Na Kudi

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Sanata Natasha Ta Ci Karo Da Hoton Wannan Mutumin Ne Dauke Da Hular Da Aka Rubuta Sunanta A Jiki, Ganin Yadda Mutumin Ya Yi Kalar Tausayi, Hakan Ya Sa Ta Sa Aka Nemo Shi Ta Ba Shi Wani Kunshi Na Kudi
Kalli Hadiza Gabon ta wallafa hotunan ta lokacin tana ‘yar Lukuta da yanzu data rame inda tace kula da jiki na da muhimmanci

Kalli Hadiza Gabon ta wallafa hotunan ta lokacin tana ‘yar Lukuta da yanzu data rame inda tace kula da jiki na da muhimmanci

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta wallafa tsaffin hotunanta dana yanzu. Hadiza wadda ta jawo cece-kuce bayan data rame tace kula da jiki na da kyau dan farin cikin meshi.
Kalli Bidiyo: Fastuwa Mace data yi shigar banza tana wa’azi a coci ta dauki hankulan maza

Kalli Bidiyo: Fastuwa Mace data yi shigar banza tana wa’azi a coci ta dauki hankulan maza

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Wata fastuwa mace ta dauki hankula bayan da aka ganta tana wa'azi a coci sanye da matsatstsun kaya. Da yawan samari dai sun bayyana cewa cocinta zasu rika zuwa. https://twitter.com/OladapoMikky/status/1939235533508542715?t=JhhPdiK2CjbspPhR-2P6Hg&s=19 Saidai wasu sun ce irin wannan shiga bata dace da me wa'azi ba.
Kalli Bidiyon sabuwar wakar habaici da aka ce Rarara yawa Ganduje bayan sauka daga shugabancin APC

Kalli Bidiyon sabuwar wakar habaici da aka ce Rarara yawa Ganduje bayan sauka daga shugabancin APC

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Wani Bidiyon waka na yawo a kafafen sada zumunta inda ake yada cewa Rarara yawa Ganduje waka bayan saukarsa daga shugabancin jam'iyyar APC. Saidai Binciken da hutudole ya gudanar ya gano wakar ba Ganduje akawa ba, Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai akawa. https://twitter.com/INYAMURI/status/1939227597327737110?t=eCZHTJSNygZjxPyrVzLjWg&s=19 Dr. Abdullahi Umar Ganduje dai ya ajiye mukaminsa na shugaban APC amma lamarin na cike da sarkarkiya.
Ji ‘Dalilin da ya sa rabin farashin wake ya faɗi a Najeriya’

Ji ‘Dalilin da ya sa rabin farashin wake ya faɗi a Najeriya’

Duk Labarai
Ƙungiyar manoman wake a Najeriya ta bayyana amfani mai yawa da suka samu a matsayin ɗaya daga cikin dalilan da suka jawo raguwar farashinsa a kasuwanni a baya-bayan. Shugaan ƙungiyar ta Cowpea and Beans Farmers, Processors and Marketers Association of Nigeria (C&BFPMAN), Kabir Shuaibu ya faɗa wa kamfanin dillancin labarai na NAN cewa suna farin ciki da saukar farashin. Rahoton na NAN ya ce daga wata ukun ƙarshe na 2024, farashin babban buhun wake mai nauyin 100kg ya kai har N210,000 zuwa N240,000, a madadin N90,000 da aka dinga sayar da shi a 2023. Sai dai kuma, daga wata ukun farko na 2025 zuwa yanzu farashin ya sauka sosai zuwa N80,000 ko N120,000 - ya danganta da nau'insa. "Muna farin ciki da saukar farashin waken. Mun samu ninki 10 na abin da muka saba samu a shekarun b...
…KA FI MAI ABU NACI: Ta Fashe Da Kukan Farin Ciki Bayan An Daura Auren Abdul M. Shariff Da Maryam Malika

…KA FI MAI ABU NACI: Ta Fashe Da Kukan Farin Ciki Bayan An Daura Auren Abdul M. Shariff Da Maryam Malika

Duk Labarai
…KA FI MAI ABU NACI: Ta Fashe Da Kukan Farin Ciki Bayan An Daura Auren Abdul M. Shariff Da Maryam Malika. {"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Kawar Amaryar ta ce ba komai ya sa ta kuka ba, sai don saboda yadda aka yi ta yada cewa, Abdul ba aurenta zai yi ba, zai yaudare ta ne, ita ma Malikar an ce ba auren shi za ta yi ba, yaudararsa kawai take yi. Amma sai ga shi Allah Ya tabbatar da auren. https://www.tiktok.com/@bangisgogare/video/7520985105771384120?_t=ZM-8xcDCFqetMs&_r=1 Me za ku ce?
Mutane 120 sun fito sun ce su ‘ya’yan Tsohon Attajirin Najeriya Abiola ne, an fara Yin gwajin kwayoyin halitta dan gano gaskiya

Mutane 120 sun fito sun ce su ‘ya’yan Tsohon Attajirin Najeriya Abiola ne, an fara Yin gwajin kwayoyin halitta dan gano gaskiya

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Mutane 50 ne suka bayyana inda suka ce su 'ya'yan Marigayi tsohon Attajirin Najeriya ne, watau MKO Abiola. Tuni dai aka fara yin gwajin kwayoyin halitta na DNA dan gano 'ya'yan nasa na gaskiya. Kuma daga ciki an gano guda 66 duk karya suke ba 'ya'yansa bane. Abiola dai ya yi takarar shugaban Najeriya kuma ya ci zaben wanda ake zargin tsohon shugaban kasa, Janar Ibrahim Badamasi Babangida da sokewa.