Kalli Bidiyon: Ta sha Rake tace bata da kudi inda tace Me raken ya Aikata Alfasha da ita a madadin kudinsa
Wannan matashiyar ta sha Rake inda ta cewa me raken bata da kudi, ya zo ya aikata Alfasha da ita a madadin kudinsa.
Saidai yace mata shi baya haka.
Daga baya dai an samu wasu sun biya mata kudin Raken.
https://www.tiktok.com/@sa_a_gombe/video/7567854783655169288?_t=ZS-917dE7kI6d7&_r=1








