Kalli Bidiyo: Maza basu kare ba da mace zata rika neman mace ‘yar Uwarta, idan kika samu maza 10 kika basu Naira Dubu-Dubu da gudu zasu rika zuwa har gida>>Inji Tauraruwar Kannywood
Tauraruwar Kannywood ta bayyana cewa, maza basu kare ba da mace zata rika nema mace 'yar uwarta.
Ta bayyana hakane a wata hira da aka yi da ita.
Tace idan mace ta samu maza 10 ta basu dubu-dubu har gida zasu rika zuwa.
Ta bayyana hakane a wata hira da aka yi da ita.
https://www.tiktok.com/@mustaphayalo/video/7549847883604954376?_t=ZS-8zkDdUh9hdB&_r=1








