DA ƊUMI-ƊUMINSA: Jami’ar kimiyya da Fasaha ta Aiko Ɗangote ta karrama sanata Rabi’u Kwankwaso da digirin girmamawa
Jami'ar kimiyya da Fasaha ta Aiko Ɗangote ta karrama sanata Rabi'u Kwankwaso da digirin girmamawa.
Rahotanni sun nuna cewa Kwankwaso shi ne wanda ya assasa wannan jami'ar tun a zamanin da yake gwamnan jihar Kano, daga shekarar 1999 zuwa 2003.
HOTO-: Saifullahi Hassan








