Da Duminsa:Mummunan Hadarin Mota ya rutsa da Tauraruwar Kannywood, Samha M. Inuwa, Kalli Bidiyon
Rahotanni na cewa, Mummunan Hadarin mota ya rutsa da Tauraruwar Kannywood, Samha M. Inuwa.
Hakan ya farune yayin da take kan hanyarta ta komawa Kano daga wajan bikin data halarta a Kaduna.
Motar su Samha ta daki Trela ne ta baya wanda yasa ta lalace.
Gfresh Al-amin ya bayyana cewa sun yi waya kuma ta sanar dashi tana bukatar addu'a.
https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7534450951780945158?_t=ZS-8ya5jYjHVa5&_r=1
Shima Hassan Make-Up ya wallafa hotunan Samha yana kuka da kiran a sakata a addu'a.
https://www.tiktok.com/@officielhassanmakeup227/video/7534477043191319813?_t=ZS-8ya5pDXXDXs&_r=1








