Ashe Haŕ Kwalloñ Amarya Da Ango Aka Buga, Amma Hakan Bai Hana Ta Yi Masa Kisan Gilĺà Ba.
Hotunan wasan kwallon na bikin amaryar da ta ķàśhe mijinta kenan bayan kwana tara da yìn aurè a Kano.
Rahotanni dake fitowa daga fadar Vatican na cewa an zabi sabon Fafaroma wanda zai maye tsohon Fafaroma Francis.
An tabbatar da hakanne bayan da aka ga farin hayaki ya tashi a saman fadar wanda hakan ke tabbatar da an zabi sabon Fafaroma.
Saidai zuwa yanzu ba'a san ko wanene ba.
An kai Uwargida da Amarya Asibiti bayan da suka sha maganin kayan mata dan su burge mijin su.
Lamarin ya farune a garin Dakwa dake yankin Bwari na babban birnin tarayya, Abuja.
Sun sha wannan maganin ne bayan da mijinsu yayi sabuwar Amarya dan su ma ya ji su zanzan.
Mijin ya je jiharsa ta Zamfara inda ya karo auren mata ta 3.
Da yake gayawa manema labarai yanda lamarin ya faru, mijin me suna Musa Muhammad yace yana dayan gidansa sai aka kirashi aka ce matansa sun kwanta basu da lafiya.
Yace da ya je sai ya gansu suna ta birgima a kasa cikinsu na ciwo, yace da farko ya kira wata Nurse ce dan ta dubasu, inda ta saka musu karin ruwa.
Yace amma abin yaki ci yaki cinyewa, dole aka kaisu Asibitin madalla inda likitoci suka ce maganin matan da suka sha ne har ya fara lalata musu...
Rundunar Ƴansanda ta rage wa wani ɗansanda matsayi bisa azabtar da wani dattijo a jihar Imo.
Rundunar ƴansandan jihar Imo ta rage wa wani ɗansanda mai muƙamin Sajan, Anayo Ekezie mukamin sa saboda cin zarafin wani dattijo.
Wani faifan bidiyo na yadda wasu ƴansanda ke cin zarafin wani mutum a kan hanyar Owerri zuwa Aba ya bazu a kwanakin baya.
Kakakin rundunar ƴansanda ta jihar, Henry Okoye, a jiya Laraba, ya tabbatar da cewa an gano ‘yansandan tare da tsare su.
Ya ce an samu ƴansandan uku da lamarin ya shafa, inda ya kara da cewa an rage wa Ekezie mukami zuwa Kofur, yayin da aka ja wa sauran biyun kunne.
Shugaban Hukumar Alhazai (NAHCON) Farfesa Abdullahi Saleh Usman Pakistan tare da rakiyar wasu daga cikin manyan jami’an hukumar, sun sauƙa a filin jirgin sama na Port Harcourt domin shirin tashin jirgin farko na Alhazan bana da za a yi gobe a Owerri, fadar gwamnatin jihar Imo.
NAHCON Information.
Hoton matashinnan dan shekaru 18 da ya dirkawa mata 10 ciki a watanni 5 ya bayyana.
Yaron dai ya dirkawa hadda diyar me gidansa da yarinyar shagon ogansa ciki inda daga baya ogan ya koreshi ya koma kauye.
A can ma ya dirkawa mata 8 ciki.
Hamshakin me kudin Duniya, Bill Gates ya bayyana cewa, nan da shekaru 20, watau 2045 zai Rabar da gaba dayan kudinsa.
Bill Gates ya bayyana hakane a shafin Gidauniyarsa ta Bill and Melinda Gates wadda suka kafa a shekarar 2000. Daga baya Wallen Buffet ya shiga tafiyar.
Ya bayyana hakane yayin bikin cikar gidauniyar shekaru 25 da kafuwa.
Hakanan a shekaru 25, Bill Gates ya bayar da Tallafin da ya kai na dalar Amurka Biliyan 100 kyauta.
Yace nan da shekaru 20 din zai nunka yawan kudin da yake bayarwa tallafi har sai kudin sa sun kare gaba daya, bai bayyana cewa zai barwa 'ya'yansa ko sisi ba.
Bill Gates wanda shine me kamfanin Microsoft yace zaftare tallafin da kasashe masu kudi suka yi wanda a baya suke baiwa kasashe matalauta abin damuwa ne.
Yace baya so idan ya mutu a ri...
Shugaban kungiyar IPOB, Nnamdi Kanu ya bayyana cewa ba da son ransa ya dawo Najeriya, garkuwa dashi aka yi.
Ya bayyana hakane a yayin zaman kotu dake sauraren kararsa.
Yace kuma shi ya kafa kungiyar ESN ne dan su baiwa iyayensu dake shiga daji kariya ba dan su kaiwa kowa hari ba.
Da aka tambayeshi game da hare-haren da aka kai kan jami'an tsaro da sauran hukumomin Gwamnati, Nnamdi Kanu yace bai san da wannan ba dan shi baya tayar da Fitina.