Kalli Bidiyon yanda aka kama wani barawon Waya yayin da ya zura hannu cikin mota zai warci wayar wani
Wannan wani barawon waya ne da rahotanni suka bayyana cewa ya zura hannu ne cikin mota zai saci wayar inda fasinjan dake cikin kotar suka kamashi.
https://twitter.com/Minikothe3rd/status/1919342570993279438?t=U0b9Qif9O70H_pbHXpHm3Q&s=19
An ga dai yanda aka rika marinshi.








