Tuesday, June 30
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Yadda ake gane sha’awar namiji ta tashi

Jima'i
Sha'awar Namiji na da saukin ganewa, saboda abu kadanne yake tayar da sha'awar yawancin maza. Wani gashin mace zai gani ya tayar masa da sha'awa, wani lalle zai gani, wani kafar mace ko hannunta zai gani ya tayar masa da sha'awa, kai wani ma fuskarta kawai ko lebenta zai gani sha'awarsa ta tashi. Wani kuma da ya ga shacin nonon mace shikenan sha'awarsa ta tashi. Hanya mafi sauki ta gane sha'awar namiji ta tashi itace za'a ga azzakarinsa ya mike. Wani kuma idanunsa zasu yi ja, muryarsa zata kankance.

Alamomin namiji mazinaci

Jima'i
Namiji Mazinaci ba'a ganeshi a fuska amma akwai alamun da zai nuna miki wanda zaki san cewa lallai ba soyayyar gaskiya ce yake miki ba. Wadannan Alamomi sun hada da: Zai rika son ya taba jikinki a koda yaushe. Zai rika son ya rika miki maganar batsa a ko da yaushe. Zai nemi yayi zina dake. Idan zai baki abu, ba zai baki haka siddan ba sai ya nemi yin lalata dake. Zai rika nuna miki hotuna da Bidiyon batsa. Ba zai damu da damuwarki ba, kawai dai abinda ke gabanshi shine ya kwanta dake. Zai gindaya miki sharadin idan zai baki yadda yayi zina dake ba zaku rabu. Zai miki alkawuran abubuwan ban mamaki idan kika yadda ya yi zina dake. A mafi yawan lokuta idan Namiji ya nuna irin wannan halayya to zaki iya gane cewa mazinaci ne ba sonki yake tsakani da Allah ba. D...
Mun samu nasarar fara haƙo ɗanyen mai ganga miliyan ɗaya da dubu ɗari takwas a rana – NNPCL

Mun samu nasarar fara haƙo ɗanyen mai ganga miliyan ɗaya da dubu ɗari takwas a rana – NNPCL

Duk Labarai
Kamfanin mai na Najeriya NNPCL ya ce ya samu nasarar kai ga haƙo ɗanyen mai ganga miliyan ɗaya da dubu ɗari takwas a kowacce rana. Shugaban Kamfanin Malam Mele Kyari ne ya bayyana hakan a yau Alhamis, yayin taron manema labarai da ya gudana a Abuja. Ya ce alƙaluman da aka samu sun haɗa daga watan Yuni zuwa Nuwamban da muke ciki. Kamfanin wanda cikin shekaru 15 da suka gabata ya yi ta fama da rashin taron na masu ruwa da tsaki, ya mayar da hankali ne kan harkokin kasuwancin masu zuba jari kuma hakan ya ja raguwar yawan gangar man da yake samarwa a kowacce rana. Malam Mele ya ce suna ta fafutukar ganin yadda za su haɓaka yawan man da ake haƙowa domin ci gaban ƙasar da kuma saukakawa al'umma. "An taɓa haƙo ganga miliyan biyu da dubu ɗari biyar a sehkarun baya, amma daga nan aka...
Kalli Bidiyon yanda wani dan kasar China ya yayyaga kudin Naira saboda jin haushin an kulle masa kamfaninsa a Legas

Kalli Bidiyon yanda wani dan kasar China ya yayyaga kudin Naira saboda jin haushin an kulle masa kamfaninsa a Legas

Duk Labarai
Wani dan kasar China a birnin Legas ya wulakanta takardar Naira saboda hukumomi a jihar ta Legas sun kulle kamfaninsa saboda karya wasu dokoki. Lamarin dai ya farune a kan hanyar Lekki-Epe expressway. https://twitter.com/dipoaina1/status/1856954344744137159?t=QDPRjD88-AWJzbxnaqQTyA&s=19 Tuni dai Bidiyon ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda da dama ke kiran ya kamata a hukuntashi.
Kasar Iran ta samar da gidan mahaukata dan kai matan dake kin saka hijabi a kasar

Kasar Iran ta samar da gidan mahaukata dan kai matan dake kin saka hijabi a kasar

Duk Labarai
Kasar Iran ta samar da gidan mahaukata a babban birnin kasar, Tehran inda za'a rika kai mata dake kin saka Hibaji dan kula dasu. An dai sakawa asibitin sunan Clinic for Quitting Hijab Removal, tun a shekarar 2022 ne dai kasar ke fama da masu fafutuka dan ganin an daina tursasa sanya Hijabi a kasar. Jami'ar da zata rika kula da wannan asibiti me suna Mehri Talebi Darestani tace an budeshine musamman saboda koyawa yara mata kyan al'adarsu da kuma muhimmancin hakan a addinin Musulunci.
Kasar Nijar ta koro ‘yan Najeriya 148 da suka shigar mata kasa ba bisa ka’ida ba

Kasar Nijar ta koro ‘yan Najeriya 148 da suka shigar mata kasa ba bisa ka’ida ba

Duk Labarai
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasa, NEMA ta bayyana cewa ta karbi 'yan Najeriya su 148 da kasar Nijar ta dawo dasu gida saboda shiga kasarta ba bisa ka'ida ba. Hukumar tace ranar Talatace aka dawo da 'yan Najeriyar a filin jirgin sama na Murtala Muhammad dake Legas. Hukumar tace 120 daga cikinsu maza ne manya inda guda 9 mata ne manya sai, sai guda 10 yara ne maza, sai 7 yarane mata, sai jarirai 2.
Magidanci ya yi karyar cewa an yi garkuwa dashi bayan da ya ranci kudi Naira Miliya 1 ya buga caca dasu aka cinye kudin

Magidanci ya yi karyar cewa an yi garkuwa dashi bayan da ya ranci kudi Naira Miliya 1 ya buga caca dasu aka cinye kudin

Duk Labarai
Wani magidanci daga jihar Ogun, Enitan Awoyemi dan kimanin shekaru 41 ya buga caca inda aka biyoshi bashin Naira Miliyan daya. Ganin cewa ba zai iya biyan kudin ba ne yayi karyar cewa an yi garkuwa dashi inda ya kira matarsa ya gaya mata. Matar ta kira jami'an tsaron Amotekun inda suka fara bincike. Kwamandan Amotekun din a jihar, Brigadier General Alade Adedigba (retd.) Ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace sun gano cewa, Enitan karya yayi ba'a yi garkuwa dashi ba. Yace sun ganoshi yana kokarin kashe kansa inda yace ya sha maganin kwari amma sun kaishi asibiti idan ya warke zasu mikashi wajan 'yansanda.
Hotuna: Gawar marigayi shugaban sojojin Najeriya, Lagbaja ta isa Legas

Hotuna: Gawar marigayi shugaban sojojin Najeriya, Lagbaja ta isa Legas

Duk Labarai
Rahotanni daga Legas na cewa, gawar marigayi shugaban sojoji, Lt. Gen. Taoreed Lagbaja ta isa Jihar inda za'a yi jana'izarsa. Gawar ta sauka a filin jirgin sama na Murtala Muhammad dake Legas din da safiyar ranar Alhamis. A ranar Larabar data gabata ne dai gwamnatin tarayya ta tabbatar da mutuwar shugaban sojojin. Hukumar sojojin Najeriya ta sanar da cewa ranar November 15, 2024 za'a yi jana'izar marigayin a makabartar sojoji dake Abuja
Sojojin Najeriya sun soma fatattakar Làkùràwà daga sassan jihar Kebbi

Sojojin Najeriya sun soma fatattakar Làkùràwà daga sassan jihar Kebbi

Duk Labarai
Rundunar sojin Najeriya ta ƙaddamar da hare-hare kan ƙungiyar 'yanbindiga ta Lakurawa da ta ɓulla a wasu sassan jihohin Kebbi da Sokoto na arewa maso yammacin ƙasar. Rahotanni daga yankin ƙaramar hukumar Augie na jihar Kebbi, sun ce sojojin ƙasar sun shiga wuraren da 'yan ƙungiyar suka kakkafa sansanoni tare da lalata su. Sojojin sun kuma kori Lakurawan a dazukan ƙaramar hukumar, tare da kuɓutar da wasu daga cikin dabbobin da masu gwagwarmaya da makaman suka sace. Matakin na zuwa ne ƙasa da mako ɗaya da 'yan ƙungiyar suka yi artabu da mutanen gari Mera na yankin ƙaramar hukumar, tare da kashe mutum 15 da sace shanu masu yawa. Shugaban ƙaramar hukumar Augie, Hon Yahaya Muhammad Augie, ya shaida wa BBC cewa bayan dakarun ƙasar sun soma ƙaddamar da hare-hare kan ƙungiyar, yanzu ha...