Saturday, December 20
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Mijinane baya kulani:Inji Wannan malamar da aka kama tana lalatawa dalibinta tarbiyya ta hanyar aika masa hotunan Batsà da yin lalata dashi

Mijinane baya kulani:Inji Wannan malamar da aka kama tana lalatawa dalibinta tarbiyya ta hanyar aika masa hotunan Batsà da yin lalata dashi

Duk Labarai
Wannan malamar makarantar me suna Emily Nutley an kamata tana lalatawa dalibinta tarbiyya ta hanyar tura masa hotunan batsa da yin lalata dashi. Malamar dai na aikin koyarwa ne a makarantar St. Xavier High School dake garin Cincinnati na jihar Ohio. An sakata ta rika kula da dalibai wanda basu da kokari sosai da makinsu bai da yawa. Inda a nan ne ta hadu da dalibin me shekaru 17. Ta fara aika masa sakonnin soyayya da hotunan batsa bayan an tashi daga karatu inda daga karshe dai har ta kai ga sun yi lalata. Dalibin dai a karshe ya nemi su daina abinda suke amma ta kiya. A karshe dai an kamata inda ta amsa laifinta. Rahotanni daga kafar Fox19 NOW sun ce zata iya fuskantar daurin shekaru 10 a gidan yari.
Attajirin Najeriya, Aliko Dangote ya cika shekaru 68 a yau

Attajirin Najeriya, Aliko Dangote ya cika shekaru 68 a yau

Duk Labarai
A yau ne attajirin dan kasuwa, Aliko Dangote ke cika shekaru 68 da Haihuwa. An haifi Dangote a ranar April 10, 1957 a garin Kano. Mahaifiyarsa Mariya Sanusi Dantata jikace a wajen Attajirin dan kasuwa, Alhassan Dantata. Mahaifinsa, Mohammed Dangote abokin kasuwancin Alhassan Dantata ne. Dangote yayi karatu a jami'ar Al-Azhar ta birnin Cairo na kasar Egypt. Bayan nan ne ya fara yiwa kawunsa Abdulkadir Sanusi Dantata aiki inda daga baya ya karbi bashin $3000 yana da shekaru 21 ya fara kasuwanci. Dangote yace tun yana makarantar Firamare ya fara kasuwanci.
Kalli Bidiyo, Saurayi ya dirkawa Budurwarsa ciki saidai ta gano cewa ashe ba ita kadai bace, yanzu haka wata budurwar ma na dauke da cikinsa

Kalli Bidiyo, Saurayi ya dirkawa Budurwarsa ciki saidai ta gano cewa ashe ba ita kadai bace, yanzu haka wata budurwar ma na dauke da cikinsa

Duk Labarai
Wata budurwa da saurayinta ya dieka mata ciki ta je asibi dan yin awo ta ga abin mamaki. Dan kuwa tana zaune sai ta ga saurayin nata da wata budurwa wadda itama ya dirka mata ciki ya rakata zuwa awo. Abinda ya baiwa budurwar ta farko mamaki shine shi da mahaifiyarsa a gidata suke zaune amma zai mata wannan cin amana. Kalli Bidiyon kasa: https://www.youtube.com/watch?v=wjDUf8fYnEM Me zaku ce akan wanan lamari?
Samun Soyayyar Rahama Sadau, Ya Fi Samun Naira Milyan Dari, Ra’ayin Hon Ibrahim Ajeebo

Samun Soyayyar Rahama Sadau, Ya Fi Samun Naira Milyan Dari, Ra’ayin Hon Ibrahim Ajeebo

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Samun Soyayyar Rahama Sadau, Ya Fi Samun Naira Milyan Dari, Ra'ayin Hon Ibrahim Ajeebo Me za ku ce?
Ji labarin yanda wata ta mutu ta dawo a jihar Kano

Ji labarin yanda wata ta mutu ta dawo a jihar Kano

Duk Labarai
BABBAR MAGANA: Tun Cikin Azumi Aka Yi Zaton Ța Mùtu Sai Gashi Ta Dawò Gida, Ashe Ba Ita Ta Mùťù Bà. Billahillazi yanzu a daren nan aka kawo min wani labari a cikin garin Kura dake Kano Wallahi Tallahi wai wata yarinya ce Allah Ya yi mata rasuwa tun a cikin azumi sai yau aka ganta kawai ta dawo gida luma Wallahi ita ce. Ni ma ina zaune ina cin abinci aka zo ana fada min ban yadda ban gama cin abincin ba na tashi na je domin na gani da idona. Wallahi ina zuwa har unguwar tasu kawai na ga kofar gidan su yarinyar cike da mutane na ta shiga ana ganinta. Ni ma na ganta Wallahi abun dai akwai mamaki sosai. Abu kamar a fim mutum ya mutu amma ya dawo. Adreshin unguwar da yarinyar take Alkalawa ne a cikin garin Kura dake Kano. Amma dai abun akwai mamaki sosai Wallahi. Ikon Allah. ...
Bùďùŕwà Ta Ķàšhè Kànťa Ta Hanyar Fàdawà Ŕijìya Saboda Śàurayinta Yà Çe Bà Ya Sòntà

Bùďùŕwà Ta Ķàšhè Kànťa Ta Hanyar Fàdawà Ŕijìya Saboda Śàurayinta Yà Çe Bà Ya Sòntà

Duk Labarai
Bùďùŕwà Ta Ķàšhè Kànťa Ta Hanyar Fàdawà Ŕijìya Saboda Śàurayinta Yà Çe Bà Ya Sòntà. Maijidda Ilu, ta rasa ranta sakamakon fàďàwa wani tsohon rijiya da ta yi. Hakan ya faru ne a Unguwan Kan Bariki dake Garin Kumo karamar hukumar Akko jihar Gombe. Sabanin fahimta ya shiga tsakanin ta da saurayin ta mai suna Umar, ya ce baya sonta, wanda daga jin haka, sai ta fùśàta, ta fada rijìýa inda hakan ya yi sanadiyar ŕasà ranta. Tuni dai jami'an tsaron 'yan sanda suka tusa keyar matashi Umar domin amsa tambaboyi da bincike.
Wanda suke bani kyauta a baya sune yanzu suke rokona in basu kudi saboda matsin tattalin arziki>>Inji Peter Obi

Wanda suke bani kyauta a baya sune yanzu suke rokona in basu kudi saboda matsin tattalin arziki>>Inji Peter Obi

Duk Labarai
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party, Peter Obi ya bayyana cewa, wadanda ke bashi kyauta a shekarun da suka gabata a yanzu sune ke neman ya tallafa musu. Peter Obi ya bayyana hakane a wajan taron Jam'iyyar Labour party din da ya wakana a Abuja. Yace zasu shiga zabe me zuwa a shirye kuma zasu tsayar da mutane na gari a matsayin 'yan takara. Peter Obi ya kara da cewa, matsin tattalin arziki yayi tsanani ta yada wanda a baya suke gayyatarsa yana cin abinci tare dasu amma yanzu sune ke neman ya taimaka musu.
Kada wanda muka sake jin ya biya masu Gàrkùwà da mutane kudin fansa>>Me baiwa shugaban kasa shawara kan Tsaro, Nuhu Ribadu ya gargadi ‘yan Najeriya

Kada wanda muka sake jin ya biya masu Gàrkùwà da mutane kudin fansa>>Me baiwa shugaban kasa shawara kan Tsaro, Nuhu Ribadu ya gargadi ‘yan Najeriya

Duk Labarai
Babban me baiwa shugaban kasa shawara kan tsaro, Malam Nuhu Ribadu ya gargadi 'yan Najeriya da cewa, kada wanda ya sake baiwa masu garkuwa da mutane kudin fansa. Ya bayyana hakane a Kaduna yayin da yake karbar wasu da aka yi garkuwa dasu amma jami'an tsaro suka kubutar dasu mutane 60. Nuhu Ribadu ya bayyana cewa, biyan masu garkuwa da mutanen kudin fansa yana kara karfafa musu gwiwa kuma hakanne zai sa su ci gaba da neman kudin fansar. Yace Gwamnati na iya bakin kokarinta na ganin ta bisu har maboyarsu ta yi maganinsu.