Ziyarar Kakakin ‘yansandan Najeriya kasar Ingila ta jawo cece-kuce inda mutane ke tambayar ina ya samu kudin zuwa Ingila?
Kakakin 'yansandan jihar Legas, Benjamin Hundeyin ya je kasar Ingila ziyara.
Ya wallafa hotunan ziyarar tasa inda yake daukar hotuna a gurare masu daukar hankali.
https://twitter.com/BenHundeyin/status/1921144147219517667?t=YNzgqkNgR-RWLdv2uGz5gg&s=19
Saidai mutane da yawa na tambayar nawane Albashinsa da har ya iya zuwa kasar Ingila ziyara?








