Likita yace Babu Namijin da zai iya yin Jìmà’ì sau 3 a dare daya duk lafiyarsa kuwa idan dai ba maganin karfin maza ya sha ba
Wani Likita ya bayyana cewa babu Namijin da zai iya yin Jima'i sau 3 a dare daya.
Ya bayyana hakane a shafinsa na sada zumunta wanda hakan ya jawo cece-kuce sosai.
Wasu mazan dai sun bayyana cewa suna iya yi.








