Wata mata 'yar kasar Australia data shahara wajan koyawa samari masu kananan shekaru da basu san mace ba yanda ake jima'i ta ce a daina ce mata karuwa.
Annie Knight ta sha Alwashin budewa samari 500 ido ta hanyar kwanciya dasu da koya musu yanda ake jima'i da mace.
Tace abinda take yi shine tana koyawa samarin yanda ake gamsar da mace ne da kuma girmama mace da kuma abinda bai kamata a yi ba.
Tace mutane su daina zaginta saboda duk mazan da take koyawa jima'in sai sun yadda, ba fyade take musu ba.
Matar me shekaru 28 ta bayyana cewa amma a yanzu tana neman mijin aure, saidai dole duk wanda zai aure ta ya amince ta ci gaba da rayuwarta ta koyawa samari yanda ake jima'i.
Ta yi ikirarin cewa a shekarar 2024 ta koyar da maza 600 yanda ake jima'i.
Jihar Plateau ta dakatar da ayyukan hakar ma'adanai saboda magance matsalar tsaro dake karuwa a jihar.
Gwamnan jihar, Caleb Mutfwang ne ya bayyana hakan a wata sabuwar doka da ya sakawa hannu.
Yace wannan mataki ya zama dole saboda yanda ake samun karuwar matsalar tsaro a jihar da suka hada da garkuwa da mutane da sayar da kwayoyi da shigowar 'yan kasar waje da sauransu.
Ya bayyana cewa, dokar zata fara aiki ne ranar Juma'a 21 ga watan Janairu.
Sannan yace daga yanzu sai wanda aka baiwa lasisin zasu rika hakar ma'adanai a jihar.
Hukumar 'yansandan Najeriya na shirin kammala jarabawar daukar sabbin 'yansandan da aka fara a tsakanin shekarun 2022/2023.
Me magana da yawun hukumar ta PSC,Ikechukwu Ani ne ya bayyana haka a wata sanarwa da ya fitar ga manem labarai.
Yace abu na gaba da za'a yi yanzu shine gwajin lafiyar wadanda za'a dauka aikin wanda zai fara daga February 26 zuwa March 12, 2025.
Ya kara da cewa, wadanda suka yi jarabawar kwamfuta a ranekun 5th zuwa 6th March, 2024 amma sunayen su basu fito cikin wadanda suka yi nasara ba su sake zuwa shafin daukar aikin su duba ko sunayensu sun fito.
Yace za'a yi gwajin lafiyar sabbin daukar aikinne a Asibitoci 17
Yace za'a bude shafinne a ranar February 22nd, 2025 da misalin karfe 12 na rana.
Yace kuma duk wadanda aka gayyata zuwa wajan gwajin lafiy...
Jadawalin bakaken fatar da suka fi kudi a Duniya ya bayyana inda ake ta yadashi a kafafen sada zumunta.
'Yan Najeriya 6 ne suka bayyana a cikin jadawalin wanda Dangote ne ya zo na daya sannan akwai Mike Adenuga da Abdulsamad Rabiu da dai sauransu:
Ga jadawalin kamar haka:
1. Aliko Dangote - $23. 9B (Manufacturing)
2. Robert F. Smith - $23.9B (Private Equity)
3. David Steward - $11. 4B (IT Services)
4. Alexander Karp - $10. 2B (Technology -Palantir)
5. Mike Adenuga - $6.8B (Telecommunications & Oil)
6. Abdul Samad Rabiu - $4.7B (Manufacturing)
7. Patrice Motsepe - $2.8B (Mining)
8. Jay-Z - $2. 5B (Music & Business Ventures)
9. Adebayo Ogunlesi - $2.3B (Investment Banking)
10. Oprah Winfrey - $3. OB (Media & Entertainment)
11. Michael Jordan...
Wani Bidiyo ya nuna yanda wani Fasto yake rawa da Karuwa dake kusan tsirara a gidan rawa.
Daga baya an ga Faston a Coci yana waka da rawa.
Lamarin ya baiwa mutane mamaki sosai,.
Kalli Bidiyon anan
Bidiyon wata Budurwa da dattijo da take shafa masa Tumbi suna zaune akan gado ya dauki hankula.
Dattijon dai da yawa na cewa ya isa ya haifeta i da da yawa suka bayyana cewa, lamarin bai dace ba.
Kalli bidiyon anan
Ginin Aji ya fadawa dalibai mata a makarantar mata ta Government Girls Science Technical College, Potiskum dake jihar.
Lamarin ya farune yayin da ake tsaka da karatu kamar yanda rahotanni suka bayyana wanda yayi sanadiyyar dalibai da yawa suka makale a karkashin gini.
Mutane da yawa ciki hadda malaman makarantar sun kaiwa daliban daukin gaggawa.
An garzaya da daliban da suka jikkata zuwa Asibitin dake garin Fataskum.
zuwa yanzu dai suna karbar kulawa ta musamman daga likitoci.
Wata babbar fasta da aka rubuta salatin Annabi Muhammad SAW a jikinta a kasar Ingila ta firgita turawan kasar.
Wani baturene ya fara ganin fastar inda ya tambaya me zai gani haka a kasarsa?
An tafka mahawara sosai akan lamarin wanda ya dauki hankula sosai a kafafen sadarwar zamani.
A karon farko, tsohon shugaban mulkin sojin Najeriya, Janar Ibrahim Badamasi Babangida ya amince cewa Cif Mashood Bashorun Abiola, ɗantakarar shugabancin Najeriya a ƙarƙashin jam'iyyar SDP a 1993 ne ya ci zaɓen da aka soke.
Janar Babangida wanda ya bayyana hakan a cikin littafinsa da ya rubuta wanda kuma aka ƙaddamar a Abuja.
Littafin mai suna " A Journey in Service" wanda tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo ya yi bitarsa, ya ce Cif Abiola na jam'iyyar SDP ne ya samu nasara kan Alhaji Bashir Othman Tofa na jam'iyyar NRC .
"Lallai Mashood Abiola shi ne ya lashe zaɓen shugaban ƙasa a 1993 bayan da ya samu ƙuri'u fiye da miliyan takwas inda ya samu nasara a kan Bashir Othman Tofa na jam'iyyar NRC mai ƙuri'a fiye da miliyan biyar." In ji Janar Babangida a cikin ...