Kalli Bidiyon wa’azin da yasa Kasar Saudiyya ta hana Sheikh Dr. Ahmad Gumi yin aikin Hajji
Ana rade-radin cewa, wannan Bidiyon wa'azinne yasa kasar Saudiyya ta hana babban malamin Addinin Islama Sheikh Dr. Ahmad Gumi yin aikin Hajjin Bana.
A wa'azin dai, Sheikh Gumi ya soki kasashen Labarabawa bisa yanda suka baiwa Shugaban kasar Amurka, Donald Trump makudan kudade amma suka saka ido ana kashe Falasdinawa.
https://twitter.com/el_uthmaan/status/1926947689289097455?t=_AWFNkXGWSUKLJNijVDzIA&s=19
Labarin hana Malam Aikin Hajji ya jawo cece-kuce sosai.








