Kalli Bidiyon yanda dansandan Najeriya ya dirkawa jami’in kula da hanya Roaf Safety Harsashi saboda rikicin lambar mota
Rahotanni daga jihar Legas na cewa, wani dansanda ya dirkawa jami'in kula da hanya, wanda aka fi sani da Road Safety harsashi a ciki biyo bayan rikicin lambar mota.
https://twitter.com/ChuksEricE/status/1887475766398435395?t=6Jp120yRIhks9cEmvusgug&s=19
kalli bidiyon anan
Tuni dai aka garzaya da jami'in na FRSC zuwa Asibiti inda shi kuma dansandan aka kamashi.








