Hoto:Wata mata ta kkashe mijinta da Tabarya
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Wata matar aure ta kashe mijinta da tabarya a Kauyen Lafiagi dake karamar hukumar Katcha ta jihar Naija.
Matar me suna Fatima Dzuma ana zargin ta kashe mijinta me suna Baba Aliyu ne ta hanyar kwada masa tabaryar.
Rahoton yace Baba Ali ya auri Fatima ne shekaru 3 da suka gabata amma basu taba haihuwa ba. Saidai tana da da mijinta na farko.
Fatima ta amsa laifinta inda tace ta aikata hakanne saboda kiyayyar da takewa mijinta. Fatima ta kara da cewa ta makawa mijin nata tabarya n...






