Monday, April 20
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Gyaran fuska da alkama

Gyaran Fuska
Alkama na daya daga cikin abubuwan da ake amfani dasu wajan gyaran fuska. Ga wasu daga cikin abubuwan da alkama ke yiwa fuska kamar haka: Alkama na kawar da tattarewar fuska. Tana sa hasken fuska. Tana maganin kurajen fuska da dark spot. Tana kawar da duhun fuska da hasken rana ke kawowa. Tana sanya fuska ta rika sheki da daukar ido. Ga masu yawan mai a fuska, Alkama na daidaitashi. Ana iya niko Alkama a yi amfani da garin ko kuma a yi amfani da fulawa duka za'a samu sakamako iri daya. Yanda ake amfani da Alkama dan gyaran fuska Ana iya kwaba garin Alkama ko fulawa da ruwa kawai a shafa a fuska a barshi yayi mintuna 15 zuwa 20 sai a wanke da ruwan dumi. Ana kuma iya hada Fulawar ko garin Alkamar da madara a kwaba a shafa a fuska dan samun karin samako me ky...
Kalli Bidiyo yanda ‘yan mata daga Arewa ke amfani da jariran karya suna bara a titunan Lagos

Kalli Bidiyo yanda ‘yan mata daga Arewa ke amfani da jariran karya suna bara a titunan Lagos

Duk Labarai
An gano yanda wasu 'yan mata daga Arewa ke amfani da jariran karya suna bara a Lagos. Daya daga cikin 'yan matance akawa bidiyo tana nuna jariran na boge. https://twitter.com/chude__/status/1860349244810330429?t=VckDRJ5GQHpd9RLjLoRYCg&s=19 An sha zargin mabarata da amfani da wasu hanyoyin yaudara da yawa dan karbar sadaka daga hannun mutane.
Kalli Bidiyo: Abinda wannan sojan yayi bayan kama matarshi da kwarto ya dauki hankula

Kalli Bidiyo: Abinda wannan sojan yayi bayan kama matarshi da kwarto ya dauki hankula

Duk Labarai
Wani soja da ya kama matarsa na cin amanarsa da kwarto a gidansa ya baiwa mutane mamaki saboda matakin da ya dauka. Sojan ya samo kek ne inda ya tara mutane ya daurawa matar tasa aure da kwarton. https://twitter.com/wakajugbe/status/1860247504295436555?t=IJYRzJOelxlMq8UUk0PXCQ&s=19 A wani bidiyo da ya bayyana, an ha sojan na baiwa kwarton da matarsa kek din a baki.

Maganin ciwon mara bayan saduwa

Matsalolin Mara
Akwai magunguna da yawa da ake amfani dasu Dan magance matsalar ciwon Mara bayan saduwa, wasu na asibiti ne, wasu kuma na gargajiyane da za'a iya yi a gida. A wannan rubutun, zamu bayyana muku duka magungunan ciwon Mara bayan saduwa na asibiti Dana gargajiyan. Maganin ciwon Mara bayan saduwa na asibiti akwai Wanda ake cewa ibuprofen, zaki iya shiga kowane kyamis ki tambaya, idan babu sai ki ce a baki naproxen sodium, shima yana maganin ciwon mara bayan saduwa, shima idan babu sai ki tambayi acetaminophen, shima yana maganin ciwon mara bayan saduwa. Bayan maganin asibiti, dabarun maganin ciwon mara bayan saduwa akwai samun tsumma me kyau a rika sakawa a ruwan dumi Ana dorawa daidai marar. Hakanan ana iya yin wanka da ruwan dumi dan samun sauki daga ciwon mara bayan saduwa. Ha...

Ciwon mara da turanci

Ilimi, Matsalolin Mara
Ciwon Mara da turanci shine ake cewa Lower abdominal pain. Wasu na kiranshi da stomach pain, amma mafi daidai shine lower abdominal pain. Ciwone da mata duka fi yin fama dashi amma yana kama duka maza da mata. Yawanci abubuwan Dame kawo ciwon Mara sune: Matsalar mafitsara. Matsalar mahaifa. Matsalar Kananan Hanji. Matsalar manyan hanji. Matsalar Koda. Matsalar Golaye ko maraina. Matsalar Ma'ajiyar fitsari watau bladder. Matsalar ciwukan da ake dauka wajan jima'i. Ga mata idan namiji ya zuba miki maniyyi zaki iya jin ciwon Mara. Hakanan ban jima'i zaki iya jin ciwon Mara saboda kalar kwanciyar jima'in. Dadai Sauransu.

Ciwon mara bayan saduwa

Jima'i, Matsalolin Mara
Ciwon Mara bayan saduwa ko ace ciwon Mara bayan jima'i Abu ne da mata da yawa kan yi korafi akai. Saidai jin ciwon Mara bayan jima'i a wasu lokutan Matsala ne a wasu lokutan kuma ba matsala bane. Misali, mace zata iya jin ciwon Mara bayan saduwa idan ya zamana namijin da ta yi jima'i dashi yana da babbar mazakuta kuma a yayin da yake jima'i da ita ya rika tura mata mazakutar cikin farjinta sosai. Dan kaucewa wannan matsalar, sai mace ta daina yin goho yayin jima'i kuma ta daina kwanciya namiji ya hau kanta, wadannan kalar kwanciyar su ne kesa mazakutar namiji ta rika shiga cikin farjinki sosai Wanda bayan an gama jima'i, zaki iya jin ciwon mara. Maimakon goho da kwanciya, mace sai ta kwanta a gefen hagunta ko damarta shi kuma namiji ya kwanta ta bayanta su yi jima'in a haka, ko...

Ciwon mara na sha’awa

Matsalolin Mara
Wasu mata sukan yi fama da ciwon Mara a yayin da sha'awarsu ta motsa. Wata zata ji ciwon marar a waje, wata kuma a cikin jikinta zata jishi. Ba kowace macece ke jin irin wannan ciwon ba. Wasu kuma suna jin irin wannan ciwon ne a yayin da ake jima'i dasu, wasu kuma bayan yin jima'in. Idan dai ciwon yayi tsanani, ya kamata a tuntubi likita.

Yadda zaka sa mace tunaninka

Soyayya
Idan kana son mace ta rika tunaninka, to ka rika yin wadannan abubuwan: Ka rika sata dariya: Ya zamana daga lokaci zuwa lokaci kana iya sa budurwarka raha da zata sa ta kyakyace da dariya, hakan zai sa ta rika tunaninka da son kasancewa tare da kai. Ka zama me kwalliya da tsafta: Ka zama me kwalliya da zama fesfes babu datti a tattare da kai, kana kamshi, hakan zai sa budurwarka ta rika tunaninka. Ka iya kalaman soyayya: Ya zamana Ka iya kalaman soyayya masu kwantar da hankali da Sata nishadi, Ka iya tadi da yabon budurwarka sosai, hakan zai sa task kasancewa da kai. Ka zama me kyauta: Ka zamana kana yiwa budurwarka kyauta sosai, hakan ma zai sa ta rika tunaninka da damuwa da kai. Ka rika bata labarin irin rayuwar jin dadin da ka shirya muku nan gaba: Ka rika bata labarin ir...

Yadda zaka gane budurwa tana tunaninka

Soyayya
Idan kuna son juna kai da budurwarka, to a duk sanda kake tunaninta, itama tana tunaninka. Idan budurwarka na tunaninka, kana Kiran wayarta zata dauka ba tare da Jan aji ko wulakanci ba. Idan budurwarka na tunaninka, zata rika aiko maka da sakonnin kalamai na soyayya akai-akai. Idan Budurwarka na tunaninka, da zarar ka aika mata da sakon chat, zata dawo maka dashi. Idan mace tana tunaninka zata rika yi maka kalaman soyayya akai-akai da son ganinka.

Alamomin mace tana son saurayi

Soyayya
Alamomin mace tana son saurayi suna da yawa, kuma a wannan rubutu, zamu yi kokarin kawo muku su kamar haka: Da kanta zata rika gaya maka tana sonka: Ba kasafai ake samun irin wannan ba, idan mace na sonka da gaske, zata rika gaya maka tana sonka, kuma zata rika gaya maka hakanne cikin shauki da shagwaba da nuna kaguwa. Ba ta son rabuwa da kai: Macen dake son saurayinta, a duk sanda suka hadu zaka ganta tana yin kamar ta hadiyeshi, bata son yayi Nesa da ita, tana yawan murmushi, sannan idan zasu rabu, bata jin dadin hakan. Yawan Kallo: Macen dake son saurayinta sosai, bata gajiya da kallonsa, idan suka hadu zata yi ta kallonshi, idan kuma basa tare, zata yi ta tambayar yaushe zai je tadi, sannan zata yi ta Neman ya tura mata hotunansa. Zata rika damuwa dashi: Idan mace tana sonk...