Ya ake gane mace ‘yar iska
Ana gane mace 'yar iska ce ta hanyoyin dabi'u da shigar jikinta ko kalamai da kuma irin mutanen da take ma'amala dasu.
Mace wadda take 'yar iska, ko ace ''yar bariki, takan kasance Mara kunya ta yanda zata iya fadar komai ko yin komai ba tare da Shakkar kowa ba.
Mace ''yar iska zaka ji kalamanta bata tsaftace su, takan iya fadar kalaman batsa ko na zagi ko cin mutunci ga kowa.
Hakanan takan kasance idan tana magana da namiji zata iya kallon sa ido cikin ido ba tare da shakka ba.
Hakanan mace ''yar iska, bata damu ba Dan namiji ya taba jikinta ba, ba zata taba yin korafi ba Dan namiji ya taba jikinta ba, asali ma zata iya yin gaisuwa, runguma, ko sumbatar namiji a bainar jama'a ba tare da damuwa ba.
Hakanan mace ''yar iska zaka ga abokanta ko kawayenta 'yan iska ne, da wuya t...

