Kalli Bidiyon: Ministan Kasafin kudi, Atiku Bagudu ya kaiwa Abubakar Malami ziyara inda yace Malami shine silar daukakarsa da Ma gwamnan jihar Kebbi me ci na yanzu
Ministan Kasafin Kudi da tsare-tsare, Atiku Bagudu ya bayyanawa Tsohon Ministan shari'a Abubakar Malami cewa shine silar daukakarsa.
Ya bayyana masa hakane a yayin da ya kai masa ziyara a gidansa.
Sannan yace Malamin kuma dai shine silar daukakar gwamnan jihar Na yanzu.
https://twitter.com/KafinHausaa/status/2004601620722766213?t=Udu69Y1AQY4N8cEEAgeNFQ&s=19








