Hotuna: Kalli yanda matashi dan fafutuka Khalid ya koma bayan da Hukumar DSS ta sakoshi, an tsareshi tsawon makonni 11 saboda yin zanga-zangar tsadar rayuwa a Kaduna
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1,"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false}
Matashi Khalid Aminu kenan a wadannan hotunan bayan da wanda suka nuna yanda yake kamin a kamashi da kuma yanda ya koma bayan an sakoshi daga hannun hukumar tsaro ta kasa, DSS.
An kamashi ne dai bayan da ya shiga yin zanga-zangar tsadar rayuwa da aka yi a baya kuma ya shafe makonni 11 a tsare inda gwamnati ta tuhumeshi da tunzura jama'a a kotu, saidai yayi nasara akan gwamnatin.
Ya wallafa bayanai a shafinsa na sada zumunta inda yake kara tabbata...








