Kalli Hoto: Yanda wani mutum ya Kàshè kansa a Abuja
Wani mutum ya kashe kansa a Abuja babban birnin tarayyar Najeriya.
https://twitter.com/chude__/status/1846986788436693080?t=_0AyPw7x5V0CMMQ6Vh8Wog&s=19
Rahotanni sun bayyana cewa, Lamarin ya farune a Kubwa dake Abuja inda aka ganshi a rataye.





