Kai Talaka Da Kake Ta Tada Jijiyar Wuya Kan Ŕìķìçìn Masarautar Kano, Ina Kake A Cikin Wannan Hoton?
Kai Talaka Da Kake Ta Tada Jijiyar Wuya Kan Ŕìķìçìn Masarautar Kano, Ina Kake A Cikin Wannan Hoton?
A cikin hoton; Akwai Dan Sarki Sunusi.Akwai Dan Sarki Aminu.Akwai Dan Sarki Nasiru.Akwai Dan gidan Ciroma.Akwai Dan gidan Falaki.
Kai talaka da kake tada jijiyar wuya da zagi da cin mutuncin juna akan masarautar Kano, don Allah ina kake a cikin wannan hoton?
Daga Comr Abba Sani Pantami