Saturday, October 10
Shadow

Kalli sabuwar Motar Sheikh Yusuf Sambo Rigachukun

Wannan sabuwar Motar babban malmin Addinin Islama, Sheikh Yusuf Sambo Rigachukun kenan kirar Hyundai Kona, Second Edition.

Motar takan yi amfani da Fetur amma wasu irinta na amfani da Wutar lantarki watau Electronic Vehicle (EV)

Ya danganta amma akan samu motar a farashin Naira Miliyan 48, Zuwa Naira Miliyan 63

Hakan na zuwane sati daya bayan da aka ga Shugaban yakin neman zaben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu, Abdulaziz Yari ya kaiwa Sheikh Yusuf Sambo Rigachukun ziyara har gida

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Matashi yana tsotsar kafar masoyiyarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *