Friday, October 9
Shadow

Wasu malamai sun ce Jefe me aure Mazinaci bashi da asali a Musulunci>>Inji Sheikh Ibrahim Maqari

Farfesa, Ibrahim Maqari ya bayyana cewa akwai malamai da suka tafi akan cewa, Jefe me aure da yayi zyna bashi da Asali a Musulunci.

Ya bayyana hakane inda yace asali wasu yahudawa ne suka je wajan Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam)neman fatawa akan Mazynaci me aure saboda dokar a addininsu tana da tsauri.

Yace Amma sai Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) yaje a dauko littafinsu a musu hukunci da abinda littafinsu yace.

Karanta Wannan  Na yi danasanin Goyon bayan Tinubu>>Inji Dan fim din Yarbawa, Ganiu Nafiu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *