Wednesday, March 11
Shadow

Ba Gaskiya Ba Ne Maganar Da Sheíkh Sani Yahaya Jingir Yayi, Saboda Bamu Wallafa Labarin Dake Cewa Tinubu Bai San An Ƙara Farashin Man Fetur Ba, Idan Kuwa Mun Wallafa Ya Bamu Hujja, Martanin Jaridar Daily Trust Ga Shiekh Jingir

Ba Gaskiya Ba Ne Maganar Da Sheíkh Sani Yahaya Jingir Yayi, Saboda Bamu Wallafa Labarin Dake Cewa Tinubu Bai San An Ƙara Farashin Man Fetur Ba, Idan Kuwa Mun Wallafa Ya Bamu Hujja, Martanin Jaridar Daily Trust Ga Shiekh Jingir.

A baya dai malam ya bayyana cewa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da mataimakinsa Kashim Shettima basu sani ba aka kara kudin man fetur.

Inda malamin yayi ikirarin cewa, jaridarta Daily Trust ce ta ruwaito hakan.

Lamarin ya jawo cece-kuce sosai a kafafen sadarwa.

Inda da yawa suke ganin cewa bai kamata malamin yayi wannan magana ba.

Me zaku ce ?

Karanta Wannan  Tsohon Ministan Kwadago, Chris Ngige ya nemi Beli inda yace yana fama da rashin lafiya bayan da kotu tace a tsareshi a gidan yarin Kuje, amma EFCC tace kada a bada belinsa dan zai iya tserewa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *