
Fadar Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ta bayyana cewa, ba haka kawai gayyar sodi tasa shugaban kasar ya aika da sojoji kasar Benin Republic ba.
Yace kasar ta Benin Republic ce ta bukaci hakan.
Ya bayyana hakane ta bakin me magana da yawunsa, Bayo Onanuga.
Hakan na zuwane jim kadan bayan da shugaban ya aikawa majalisar Dattijai bukatar aikawa da sojoji kasar Benin Republic inda kuma suka amince.