Friday, January 16
Shadow

Ba lallai in shiga Aljannah ba>>Inji Shugaban kasar Amurka, Donald Trump

Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa, ba lallai ya shiga Aljannah ba.

Ya bayyana hakane yayin ganawa da manema labarai inda yace ya kyautatawa mutane amma baya tunanin Shiga Aljannah.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Ni nasan Mu Kirista ne za'a bari da wahalar biyan Harajin da shugaba Tinubu zai saka, amma Musulmai ba zasu biya harajin ba>>Inji Rev. Ezekiel Dachomo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *