Friday, December 5
Shadow

Ba’a fahimci Kalaman shugaban kasar Amurka Trump bane, Shifa Ba ‘yan Najeriya yace zai kawowa Khari ba, ‘yan Tà’àddà yace zai Yhaqa>>Inji Kungiyar Kiristocin Najeriya, CAN

Kungiyar Kiristocin Najeriya, CAN ta bayyana cewa, da yawa basu fahimci kalaman Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ba.

Kungiyar reshen jihohin Arewa 19 da Abuja ta bakin shugabanta, Rev. John Joseph Hayab ne ta bayyana hakan.

Yace Ba ‘yan Najeriya Trump yace zai kawowa hari ba, cewa yayi zai kawowa ‘yan ta’adda harine, yace to menene na tayar da hankali inda ba mutum yasa yana da alaka da ‘yan ta’addan ba?

Yace wannan lamari kamata yayi ya zama hanyar da zata sa mu gyara matsalar tsaron mu ba wai ta zama hanyar cece-kuce akan addini ba.

Karanta Wannan  Karya ake cutar Kanjamau bata kama ni ba>>Inji Shahararren malamin addinin Islama, Zakir Naik

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *