Tuesday, March 17
Shadow

Babu ranar daina Zàngà-zàngà sai Tinubu ya biya mana bukatunmu>>Inji Wanda suka shirya zanga-zangar tsadar rayuwa

A yayin da kamin fara zàngà-zàngà wanda suka shiryata suka ce an shiryata ne na tsawon kwanaki 10.

A yau bayan da aka fara zàngà-zàngàr sun ce ba zasu daina ba har sai shugaban kasa,Bola Ahmad Tinubu ya biya musu bukatunsu.

Hakan na zuwane yayin da kusan kowane sako da lungu na Najeriya ya dauki harama akan yin zanga-zangar.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yayin da ake rade-radin cewa, Wai Zara Diamond ce ta yi cikin Shyègyè ta fito ta yi Live ta wanke kanta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *