Wednesday, April 8
Shadow

Bayan da Kiraye-Kiraye suka yi yawa a karshe dai EFCC tace zata binciki tsohon Tsageran Niger Delta, Tampolo saboda wulakanta Naira

Mutane da yawa ne suka yi ta kiran EFCC ta binciki Tubabben tsageran Naija Delta, Tampolo saboda yanda aka ganshi yana wulakanta Naira kamar yanda aka hukunta mutane da yawa a baya.

Hukumar ta EFCC ta fito tace lallai babu wanda yafi karfin doka kuma zata gayyaci Tampolo dan ya amsa tambayoyi kan wulakanta Nairar.

Karanta Wannan  Ana ta surutu wai muna hada maza da mata a wajan Maulidi, to ba zamu daina hada maza da mata a wajan maulidi ba>>Inji Anisee

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *