Tuesday, April 7
Shadow

Bayan Hirar da yayi da Soja Boy, Anata gaywa Ali Jita yayi Hankali dan kuwa halatta waka da yake yi yafi hadari fiye da abinda Soja Boy din ke yi

Bayan zazzafar hirar da Ali Jita yayi da Soja Boy wadda ta dauki hankula.

Ana ta kira ga Ali Jita da cewa, kokarin halatta waka da yake yi yafi hadari fiye da rungumar mata da Soja Boy ke yi a wakokinsa.

Shi dai Soja Boy yace ya yadda waka Haramun ce kuma yana fatan ya daina nan gaba.

Amma Ali Jita na kalubalantarsa akan hakan.

https://www.tiktok.com/@izzalatul.bidia/video/7603111755992157460?_r=1&_t=ZS-93eTrnHOs9B
https://www.tiktok.com/@muhammadsunnahaljosawy/video/7602950799232224520?_r=1&_t=ZS-93eUBDkohSj
Karanta Wannan  Kotu ta hana tsohon Gwamnan jihar Kogi, Yahya Bello Fasfo dinsa inda yace yana son ya je kasar waje a duba lafiyarsa, Saidai kotun tace bai bayar da hujjar cewa Likitocin Najeriya ba zasu iya magance rashin lafiyar tashi ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *