Friday, December 5
Shadow

Bayanan da ke yawo a shafukan sada zumunta na bayyana cewa shahararren mai fafutukar ƙwatar ‘yancin bil-adama, wato Ahmad Isah (Ordinary President), yana buƙatar addu’a ta musamman domin yana cikin sarƙaƙiyar Rashin Lafiya

Bayanan da ke yawo a shafukan sada zumunta na bayyana cewa shahararren mai fafutukar ƙwatar ‘yancin bil-adama, wato Ahmad Isah (Ordinary President), yana buƙatar addu’a ta musamman domin yana cikin sarƙaƙiya.

Allah Ubangiji ya kawo masa ɗauki na gaggawa.

Karanta Wannan  Ji yanda aka yi da Babbar mace me Danwake datawa yaro me shekaru 14 fyàdè a jihar Bauchi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *