Monday, December 15
Shadow

Bayanan Sirri da suka fito na karawa Dogarin shugaba Tinubu Mukami sun jawo cece-kuce sosai

Bayanan sirri sun fito da suka bayyana cewa, Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya amince a karawa dogarinsa mukami zuwa Brigadier General.

Sannan kuma a barshi ya ci gaba da gadinsa, kamar yanda wata wasika da Nuhu Ribadu ya aikawa shugaban sojoji ta bayyana.

An dai bayyana cewa, Wasikar ta sirri ce, saidai zuwa Yanzu Gwamnati bata ce uffan ba akanta.

Rahotanni dai sun ce idan hakan ta tabbata to an saba doka domin za’awa dogarin na shugaba Tinubu karin mukami ne fiye da sauran abokan karatunsa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Bayan "wulakancin" Matar Shugaban kasa, Remi Tinubu tawa Gwamnan Jihar Osun, An kuma ga abinda tawa matar tsohon shugaban kasa, Patience Jonathan wanda wasu ke cewa yama fi abinda tawa Gwamnan Osun Muni

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *