Sunday, March 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Masu cewa a yafewa Buhari suna kara jamai Jidali ne a Qabari>>Inji Matar Sheikh Zakzaky

Matar Sheikh Zakzaky ta bayyana cewa, masu rokon a yafewa Buhari suna kara ja mai Azabane a qabarinsa.

Tace ita idan ta tashi daga bacci da dare kamin ta fara Sallah sai ta fara Tsynewa marigayi tsohon shugaban kasar

Ta bayyana hakane a wata hira da aka yi da ita.

@real_dadson

“”naqara tsinewa buhari sosai danaji mutane nacewa wai ayafe masa ——wani yanki na firar malama zeena Ibrahim da wakiliyar ABS Akan cika shekara goma da waki’ar buhari L 2015/2025 Zaku samu full a ABS CHANNEL TV dake YouTube

♬ original sound – Rệal_Dadsỡŋ 🎬

A baya dai Sheikh Zakzaky yace ba zasu yafewa Buhari ba.

Karanta Wannan  Matashi Daga Jihar Bauchi Zai Nufi Jihar Lagos Ranar Alhamis Domin Ya Je Ya Gwangwaje Shugaba Tinubu Da Ragon Sallah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *