Tauraruwar Tiktok, Murja Kunya ta bayyana cewa masu mata surutun bata je duba Adam A. Zango ba, taje.
Tace yanayin data iskeshi ne yasa ta kasa daukar waya ta mata hoto.
Murja ta bayyana hakane a Bidiyon data saki: