Sunday, June 1
Shadow

Bidiyo: Gwamnan Kano yacewa wannan mayashin ya zo su dauki hoto amma matashin yace a’a, inda ya fashe da kuka yace shi burinsa kawai ya ga gwamnan kuma burinsa ya cika ba sai sun dauki hoto ba

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Bidiyon wani matashi, masoyin gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf wanda aka fi sani da Abba Gida-Gida ya dauki hankula.

Matashin ya je gaban Gwamnan Yana Kuka inda Gwamnan yace ya zo su dauki hoto amma yace a’a shi burinsa ya ga gwamnan kuma ya ganshi.

Wasu dai sun rika zagin yaron saidai wasu sun Yaba masa da cewa soyayyar gaskiya yakewa Gwamnan

Karanta Wannan  Sanatocin Jihar Kebbi 3 Sun Sauya Sheka Zuwa APC a Hukumance a zaman majalisa na yau

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *